Hausa AI Cheat

Hausa AI Cheat Yanda Zaka Baiwa AI umurni da Harshen Hausa Kuma ta Fahimcheka.

Yanda zaka hada irin wannan photon da chatGPT 😂 Ka binchika comment section
29/05/2025

Yanda zaka hada irin wannan photon da chatGPT 😂
Ka binchika comment section

12/05/2025
30/04/2025

Mutane da dama suna amfani da ChatGPT kamar yadda ake amfani da search-engine. Amma ga wani sirri: idan ka dauke shi a matsayin abokin kirkire-kirkire—kuma ka horar da shi da farko—za ka samu sakamako kamar su fito kai tsaye daga kwakwalwarka.

24/04/2025

Mu hadu da ku an jima a tasharmu ta YouTube

24/04/2025

Ma’anar Prompt:
Prompt wani umarni ne ko saƙo da kake bai wa ChatGPT. Ga misallai kamar haka 👇👇

Wannan kadan daga cikin aikin AI kenan
21/04/2025

Wannan kadan daga cikin aikin AI kenan

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa AI Cheat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share