Maulud nabeey s a w islamic news update

  • Home
  • Maulud nabeey s a w islamic news update

Maulud nabeey s a w islamic news update Soyayyar Annabi itace mafita duniya da lhira

18/04/2025

اللهم صل على محمد عدد ما في علم الله صلاة دائمة بدوام ملك الله

MUHADARA MAI TAKEN DARAJOJIN MANZON ALLAH SAWW, DA MATSAYIN DUK ABUNDA YAKEDA ALAKA DASHI SAWW!Malamai Masu Gabatarwa:1....
08/04/2025

MUHADARA MAI TAKEN DARAJOJIN MANZON ALLAH SAWW, DA MATSAYIN DUK ABUNDA YAKEDA ALAKA DASHI SAWW!

Malamai Masu Gabatarwa:
1. Sheikh Mansur Sheikh Ahmad Makaranta
2. Sheikh Musdapha Sheikh Ibrahim Sahihi

Rana: Lahadi Mai Zuwa 13/4/2025

Wuri: Zawiyyar Gidan Shehu Zuru (Gidansu Kogunan Gusau, Tsohon Dan Karar Gwamnan Jahar Zamfara) Dake Tudun Wada, Kusada Asibitin Yariman Bakura Specialist, Gusau Zamfara State

Lokaci: 10:00am Nasafe

ZAMUJI DARAJOJI DA ALFARMAR👇
✔️ Mahaifansa da Tsarkinsu
✔️ Takalminsa da Matsayinsu
Dadai Sauran Abunda Allah Yanufa Aji

GAYYATA GAYYATA GAYYATA KUNGIYAR MAWAKAN ZAMANI TA JIHAR ZAMFARA (ZAMOSA) na farin cikin gayyatar daukachin al umar musu...
11/02/2025

GAYYATA GAYYATA GAYYATA
KUNGIYAR MAWAKAN ZAMANI TA JIHAR ZAMFARA (ZAMOSA) na farin cikin gayyatar daukachin al umar musulmi wurin MAULIDI karo na 12 da ta saba gudanarwa

Allah ya bada ikon halarta Amin.

ALHMDLLH!!!Muna mika Sakon Godiya da bangajiya ga Dukkan ''yan uwa dasuka samu Halartar Maulidi dama wadanda basusamu Zu...
06/01/2025

ALHMDLLH!!!
Muna mika Sakon Godiya da bangajiya ga Dukkan ''yan uwa dasuka samu Halartar Maulidi dama wadanda basusamu Zuwa ba, Sannan kuma muna mika Sakon Godiya da Bangajiya ga Ubanmu Shugaba Jagora, Shakh Assayyid Mlm Abdulhakim Ahmad Yakub, yashayar damu Madadi da Romo acikin Soyayyar Manzon Allah (S.A.W).
Allah yakarba muna yakarama Mlm Lafiya da nisan kwana Dan Sayyidil Sadati (S.A.W).

MALAMAI DA DALIBBAI

09/11/2024

~~~~~~~~~~~~Alhmdllh~~~~~~~~~~~~
Kamar yadda kukasani cewa a kowace Shekara ana gabatar da maulidi a makarantar Ahlulbaiti dake Unguwar Toka Gusau, Zamfara state.
Yauma ana gabatarwa wannana lokaci, zaku iya kasancewa damu live yanzu haka a Tashar bahsan online TV

25/02/2024
22/02/2024

MAULID! MAULID!! MAULID!!
مدرسة فيض الرحمانية للتحفيظ القران والعلوم الإسلامية.

دعاني من تذكارسلمى وتندم
فإن جمال الهاشمي متردم.

إذاأطرب الأقوام ملهى ومطمع
طربت بذكرالهاشمي المكرم.
Amadadin malaman wannan makaranta mai suna asama.

suna farin cikin gayyatar 'yan uwa shekhanai,malamai da khalifofi da muƙaddamai da zakirai, sha'irai, majazubai cikin Annabi(saw)da sauran masoya shugaba jagaba Arzikin duniya da Qiyama, farin jakada(S.A.W).

zuwa gagarumin maulidin da zata gabatar kamar haka 👇🏻

Ranar:- juma'a 23 02-2024

Wuri:- lungun nalado Kantin sauqi Gusau.

Lokaci:- karfe 8:30
Akwai karatun dalibai kafin jawabin malamai

Allah yabada ikon halarta Amin.

Akwai Karatun (SARIMAN) KAFIN AFARA MAULIDIN.

Sanarwa daga kwamitin shirya Maulidin.

GOBE FAG

28/10/2023

Sanarwar Maulidin Annabi Yau Assabar 28/10/2023
1)kofar Shagon bilya Nepa Sinami karfe 8 30 Na Dare
2) unguwar Toka kusa ga gidan makaranta karfe 8 30 Na Dare
3) unguwar Kara ta yamma karfe 8 30 Na Dare
4) Makarantar shekh Mal lawali jibiya Barakallahu Sama ga masallacin juma.a karfe 4 30 Na yamma
5)kofar gidan Mal Sani Tela Dabbakal karfe 8 30 Na Dare

Sanarwar Maulidin Annabi Yau Alhamis 19/10/20231) madarisatul Taalimil Dinil Islami waladab sabuwar Madidi gada 2 Gidan ...
19/10/2023

Sanarwar Maulidin Annabi Yau Alhamis 19/10/2023
1) madarisatul Taalimil Dinil Islami waladab sabuwar Madidi gada 2 Gidan dutsi karfe 4 00 Na yamma
2) gidan Mal Murtala Sufi hayin Buba karfe 8 30 Na Dare
3) gidan Mal Umar dalibi Yar Rumfa karfe 8 30 Na Dare
4)gidan Sharf Gali Rufa.i imam samaru kusa ga N Y S C karfe 8 30 Na Dare

Gwamna Dauda Lawal  shima munyi musharaka a wurin Mauludih Rabidah Da Addu.o.in Neman Zaman Lafiya A Filin Idi Da Ke Gus...
14/10/2023

Gwamna Dauda Lawal shima munyi musharaka a wurin Mauludih Rabidah Da Addu.o.in Neman Zaman Lafiya A Filin Idi Da Ke Gusau.

Allah yakarba, yabamu zaman lfy a kasarmu da zahohin mu.
Ameen

Address


Telephone

+2349065959839

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maulud nabeey s a w islamic news update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Maulud nabeey s a w islamic news update:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share