12/06/2025
15- Dhul-Hijjah 1446 Hijri
12th- June - 2025
Alhamdulillah.!!!
Kai tsaye daga Cilinic din Zawiyyar Sheikh Muhammad Balarabe Gusau, inda Shuwagabannin dake kula da asibitin qar qashinn jagorancin Mu'assasa Albalarabiyya. Ke karbar gudun muwar magun guna da zawiyya ke amfana dasu,
Wanda Ambassador. Kabiru Musa Yasaba ai kowa ta hanyar malam isah Ahmad Jos,
Domin sauqaqe ma yan uwa Mutanen zawiyya da almajirai nauyin sayen magani.
Allah yasaka masu da mafificin alkhairin sa ya biya dukkan buqatunsu na duniya da lakhira. Albarkar Abul-balarakati Maulana Sheikh Muhammad Balarabe Rahimahullah๐๐๐.