08/10/2025
Maulana Khadimul Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.A)
Ya Halarci Bikin Mauldin Fiyayyen Halittar Allah Annabi Muhammad (s.a.w)
Wanda Zawiyyar shehu Bazamfare s**a shirya Gusau.
Allah Ya Karba ya kuma yamai-maita mana Alfarmar Annabin Rahama {s.a.w}
Update ✍️:
Mu'assasa Media Team
08066334970