
29/01/2023
Kungiyar National Association Of Shinkafa Da Wake (NASWA) za ta nada shugabannin ta na jihohi da na kananan hukumomi.
Duk mai bukatan samun shugabanci ya tuntube ni ta Comments ko ta Inbox domin duba chanchantar shi kafun nadi.
Aikin kungiyar shine wayar da kan al-ummar Najeriya akan a zabi chanchanta a kowace jam'iyya mutum yake.
BABU ALKHAIRI A YIN SAK.
A ZABI CHANCHANTA.