
16/07/2025
JAYAYYA DA DA KAI HALAKA NE 💯💯
Idan zakabi Shehu Ibrahim Niasse (RTA) yana da kyau ka Ajiye karya da zargi da sharri da gulma da ganin kafi wani kai dai ka tsarkake zuciyarka wajan Acikin soyayyar ka da Shehu Ibrahim Niasse (RTA)
Domin wallahi mudai bamu da kamar Shehu Ibrahim Niasse (RTA) Acikin wannan zamanin domin shine ya nuna mana Annabi Muhammadu (SAW) Babu Wanda muka sani kamar Shehu Ibrahim Niasse (RTA) shi rahma ne ga dukkanin mai sonsa sannan kuma wuta ne ga dukkanin wanda yake kinsa matukar bai tubaba wallahi
Duk Wanda ya zagi Shehu Ibrahim Niasse (RTA) tsinanne ne kowaye, Duk wanda kuma Yabeshi kuma ya so shi to wannan dan aljanna nee Wallahi
Wallahi Nida masoyan Shehu Ibrahim Niasse (RTA) mutu karaba kuma bazana taba mantawa da kuba Saboda Hidmarku da soyayyar ku ga Annabi muhammadu (SAW)
Allah kasamu Acikin jikin da Shehu yake yiwa madadi Albarkar Manzon Allah da Shehu
Yusuf Kansusi Niasse
Majazubin Shehu
SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝