Abba na Niasse Assufi

Abba na Niasse Assufi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba na Niasse Assufi, Digital creator, Gusau.

وَذَا الْعَبْدُ فَانٍ لَيْــسَ فِيهِ بَقِيَّةٌ
فَمَا هُوَ إِلاَّ الْمُصْطَفَى لِلْمُنَاضِلِ

NI BATIJJANE NE MASOYIN SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) 💯💯

SHEHU IBRAHIM NIASSE FARDUN NEE ☝☝

Shehu Ngibrima zaulma'arif (RTA) yana cewa da Ace bamu sami saduwa da Shehu Ibrahim Niasse ba (RTA) da zamu koma zuwa ga...
29/09/2025

Shehu Ngibrima zaulma'arif (RTA) yana cewa da Ace bamu sami saduwa da Shehu Ibrahim Niasse ba (RTA) da zamu koma zuwa ga ubangiji musuluncin mu bai cika ba

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

Wallahi babu wane sulhu ko kuma mujamala ko wani hadin kai ga duk wani wanda yake su'ul Adabi ga Annabi (SAW) ko waye sh...
29/09/2025

Wallahi babu wane sulhu ko kuma mujamala ko wani hadin kai ga duk wani wanda yake su'ul Adabi ga Annabi (SAW) ko waye shi ko dan uban waye shi

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

MAULANA SAHIBUL FAIDHATY (RTA) YANA CEWA-:Almajiraina kubi Allah (SWT) ku bauta masa da gaskiyar nufi Idan kuna da buƙat...
29/09/2025

MAULANA SAHIBUL FAIDHATY (RTA) YANA CEWA-:

Almajiraina kubi Allah (SWT) ku bauta masa da gaskiyar nufi Idan kuna da buƙata ku roƙe Allah da gaske domin duk Abunda kuke so zai baku sannan kuma kuriƙi salati ga shugaba (SAW) harya nashe jikin ku masamman salatul Fatihi Lima Uglika ku kasance da shi da gaske kar kuyi wasa da shi

Kubi dokokin ubangiji ku nisanci abunda ya haneku kuriƙi Allah da gaske sannan ku jingina da shi a kowane hali Acikin buƙata da yalwa

Kusani salati ga Annabi (SAW) wata babbar ƙoface ta zuwa saduwa da Annabi (SAW) da kusanci da shi sannan Allah zai buɗe muku kofar arzikin sa da albarka ya baku kariya daga dukkan sharrin wanin abun duniya da lahira da mutum da aljan

Ahlul Faidhaty musani Shehu Ibrahim Niasse (RTA) yana koyar damu cewa duk wanda ya mai da Allah da Annabi (SAW) s**a zama ginshiƙin sa a rayuwar sa, ba zai taɓa zama Acikin hasara ba, kada muyi wasa da karanta salatul fatihi Lima Uglika a kullum mu kasance Acikin salatul fatihi Lima Uglika 💯💯

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

SANADIN RAYUWA TA 😍Idan mutun ya sami natsuwa da dai daita Acikin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) shike nan sai kaga  zaman l...
28/09/2025

SANADIN RAYUWA TA 😍

Idan mutun ya sami natsuwa da dai daita Acikin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) shike nan sai kaga zaman lafiya da kwanciyar hankali ya samu saboda natsuwa da dai daita Acikin sa

Domin son Shehu Ibrahim Niasse (RTA) yana yaye dukkan wani bakin cikin duniya da Lahira kuma son Shehu Ibrahim Niasse (RTA) zai raba mutum da kiyayya da hassada da mummunan kudiri a zuciyar mutun wanda shine yake jefa mutane Acikin masifa

Amma samun natsuwa Acikin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) shine zai wanke zuciyarka ya setaka akan hanya wadda zata kaika tudun mun tsira Alfarmar Shugaba (SAW)

Wannan fa ishara ne ga ma'abota hankali su gane Abunda nake nufi Shehu Ibrahim Niasse (RTA) gaskiya nee

اننى مهماتراني # شغلي في ابرهام

WAL ABDULILLAH

____SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee☝☝

BARHAMA NIASSE (RTA) Kana Batijjane ko Ɗan Faila jira kake sai wani yace maka Shehu Ahmadu Tijjani Abul-abbas [RTA]  ko ...
28/09/2025

BARHAMA NIASSE (RTA)

Kana Batijjane ko Ɗan Faila jira kake sai wani yace maka Shehu Ahmadu Tijjani Abul-abbas [RTA] ko Shehu Ibrahim Niasse [RTA] ma'asumi ne Ko kuwa dai neman yardar wani kake akan hakan ko kuwa tsoron wani kakeji Akan imaninka da wannan batun ?

Kusani Lamarin Ɗariƙar nan da Faidhan nan fa bawani ne zai zo ya ɗoraka ko ya koyama aikin ruhi ba, kaine zaka ɗora kanka ka koyawa zuciyarka da ruhinka yadda ake imani da taslimi da yaƙini da tasdiƙi tafiya fa ake da ruhi ba wai da zuciya ba, ba'a jiran kowa wallahi 🏃

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

BAYE LA SOLUTION ��"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"����     Treasures
28/09/2025

BAYE LA SOLUTION ��
"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"����


Treasures

LAMARIN SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) SAI HAKURI MALAMKul dinka Idan Bazaka iya biba to kayi shuru kaja bakinka domin bin S...
28/09/2025

LAMARIN SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) SAI HAKURI MALAM

Kul dinka Idan Bazaka iya biba to kayi shuru kaja bakinka domin bin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) bai zama dole ga munkiri ba Amma Inkarin Lamarin Faidhar halaka ne kai Tsaye babu mushriki a wannan zamanin kamar wanda yake ganin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) ba shine karshen Khilafa ba

Babu Jahili kamar mutumin da yake ganin Akwai sauran wani maratibu da Shehu Ibrahim Niasse (RTA) bai taka shiba, babu wawa kamar wanda yaki sallamawa Shehu Ibrahim Niasse (RTA) duk da ganin yawan rijalan da s**a Ajiye nasabar su da ilimin su s**a sallama sa s**a bishi

Babu dakiki kamar wanda ya gagara gane cewa Shehu Ibrahim Niasse (RTA) shine Khalifan manzon Allah (SAW) Ayau gaba daya, babu shasha soko kamar wanda yake bin wani mahdi ko isa bayan bayyanar Shehu Ibrahim Niasse (RTA)

Domin babu aikin musulumci ko Darika ko Faidha wanda Shehu Ibrahim Niasse (RTA) bai cika shi Cif-Cif ba, don haka babu wani abu da ya ragewa mai Hankali da neman tsira face ya sallamawa Baban kaunu Sahibul Faidhaty (RTA)

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

WASIYYAR SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) Ina muku wasiyya da ku kula da sirrinku koda kuwa sirrin daya shafi duniya ne domin ...
28/09/2025

WASIYYAR SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA)

Ina muku wasiyya da ku kula da sirrinku koda kuwa sirrin daya shafi duniya ne domin duk wanda ya boye sirrin sa hakika ya mallaki rayuwar sa da komai nasa ku lazimtawa kanku hakuri abisa dukkan wata jarabawa da Allah zai muku ku tabbata Acikin masu yarda da duk wata kaddara

Kuso junan ku dan Allah
Ku ziyarci junanku dan Allah
Ku zauna da junan ku dan Allah
Ku lazimtawa kanku hidma ga Shehun nanku Domin sufaye suna cewa-: wanda duk ya hidimta mana zamu gabatar da shi zuwa cikin halarar ubangiji ba tare da himmarsa ce ta kai shi ba

Kada ku yanke zumuncin yan uwantakar da aka ginata Acikin Allah da take tsakninku

Kada ku juyawa waninku baya akan wani kuskure da ya aikata muku kada kuyiwa junanku hassada kada kuki junanku dan biyiwa san zuciyar ku, ku zamo bayin Allah yan uwan Juna Acikin Allah

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YANA CEWA-: ABUBUWA HUDU (4) Ku mance da biyu (2) har Abada  Amma karku mance da biyu (2) har...
28/09/2025

SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YANA CEWA-: ABUBUWA HUDU (4)

Ku mance da biyu (2) har Abada Amma karku mance da biyu (2) har Abada

1-: Abu biyu da zaku manta har abada sune-: ku mance da Sharrin da Halitta tayi muku domin yin hakan zaysa ku zama baku da abokan gaba Acikin Al'ummar Annabi (SAW) har ya zama kun riƙi kowa masoyi baku da makiyi Acikin Hallitar Allah (SWT)

Ku mance Alkairin da kuka yiwa Halittar Allah domin tunawa da cwa kun yiwa wane kaza kun yiwa wani kaza zaysa kuJi kun isa, har hakan ya shafi ayyukan Alkhairin da kukeyi riya ta shigo ciki ta Ɓata Ayyukan wal' iyazubillah

2-: karku mance da Sharrin da kayiwa Halittar Allah -: idan bawa yana tuna sharrin da ya yiwa halitta to kullum zai dauwama Acikin tuba da nisantar sake Aykata wasu laifuffukan har ya zama ya tsar kaka daga munanan dabi'u

Kar kamance da Alkairin da Halittar Allah tayi maka-: idan kullum bawa yana tuna Alkhairin da halitta tayi masa zai dauwama Acikin kokarin sakawa halittar Allah da abubuwan alkhairi har ya kai gaya tabbata Acikin Kyautata zato ga dukkan halittun Allah da neman yadda zai zauna da Su

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

ZUCIYA TA Wannan zuciyar dake zaune Acikin kirjin wannan kaskantancen bawan kikasan ce mai tausayi A gare shi Awajen jin...
27/09/2025

ZUCIYA TA

Wannan zuciyar dake zaune Acikin kirjin wannan kaskantancen bawan kikasan ce mai tausayi A gare shi Awajen jin raɗaɗin ƙaunar Soyayyar wannan masoyin nan na shi, Shehu Ibrahim Niasse (RTA) kodan na sami salama da cire wani abu Acikin ta

Na bincika na tankaɗe na rai raye Acikin zuciyata banga wani gurbi da yayi saura ba inda wani abu zai sami gurbin masoyin nan nawa ba wato Shehu Ibrahim Niasse (RTA) bai samu ragowar Soyayyar ba b***e na iya gane akwai gurbin makiyi Acikin ta

Ta kasan ce Acikin kirjin wannan bawa badon komai ba sai don kulawa da wannan Amintacciyar Soyayyar da nake yiwa masoyina Shehu Ibrahim Niasse (RTA) karfin kulawata Agare shine yasa nake mantawa da akwai wani makiyi b***e ya samu gurbin zama Acikin ta don haka zana tabbata ne Acikin Soyayyar sa batare da ganin wanin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) ba

WAL ABDULILLAH

___SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

TAFARKIN SUFAYE Sufi na gaskiya shine wanda koda An zarge shi da wani laifi baya baƙin ciki akan hakan kuma koda Anci mu...
27/09/2025

TAFARKIN SUFAYE

Sufi na gaskiya shine wanda koda An zarge shi da wani laifi baya baƙin ciki akan hakan kuma koda Anci mutuncin sa ko makamancin haka, shine wanda ko anyi masa hukunci akan zulanci da ganganci, sai ya haƙura ya barma Allah (SWT) sufi baya furta ko da munanan kalmomi akan waɗanda s**a aikata masa wani Abu na rashin dadi

Cikakken Sufi baya ganin laifin kowa, baya gaba da kowa, baya hassada ga kowa, to wayma taya za'ai ka dinga ganin cewa wane dan Adawarka ne ko kuma su wane abokanan hamayyar kane Alhalin wannan Abun babu shi tun farko taya zai samu wanda zai zarge shi alhalin guda ne

Allah kasamu Acikin jikin da Shehu yake yiwa madadi Albarkar Manzon Allah da Shehu

WAL ABDULILLAH

__ SHEHU Ibrahim Niasse Fardun Nee ☝☝

Shehu Ibrahim Niasse Baban Baba Shehu uban mara uba kai uban uban mu nee 😍
27/09/2025

Shehu Ibrahim Niasse Baban Baba Shehu uban mara uba kai uban uban mu nee 😍

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba na Niasse Assufi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share