23/12/2024
Aslm brka da rana
Likitoci za su tsunduma yajin aiki a Abuja.
Kungiyar likitocin ta ARD-FCTA ta ba Nyesom Wike wa'adin mako 2.
ARD ta lissafa bukatun da take so a cika mata ko ta rufe asibitocin Abuja.