29/05/2026
Assalamu alaikum π Munaa amfani da wannan dama gurin Gayyatar yan uwa da abokan arziki Zuwa Daurin Auren Dan'uwa Lukman Lawal Nahuche Wanda zai Gudana a Ruwan Doruwa ( Maru local government) Ranar Juma'ah mai Zuwa insha Allah π On 5th June
For more Information βΉοΈ
07068093497 π± Lukman π
07034598629 BABAN SADIQ N π
08064302050 JAGORAN NAHUCHE π
ADDU'AR KU NADA MATUKAR MUHIMMANCI GA MA'AURATA MUN GODE π π