Diamond Khairat

Diamond Khairat Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Diamond Khairat, Digital creator, Zaria.

11/08/2024

Shikkenan don Bayern Munich sun ci Madrid munji haushi, sai su ci Barcelona mu ƙi yin murna? Don haka a yau muna tareda Ɗan Bello.

05/08/2024

Duk tsiyar talauci idan ka mutu dole ya barka 😂

KOWA YAGA HOTUAN MASU ZANGA ZANGAR LUMANAKOWA YAGA HOTUNA  MASU FASHE FASHE DA SATADon Haka batun zargin wani ba shi ban...
03/08/2024

KOWA YAGA HOTUAN MASU ZANGA ZANGAR LUMANA

KOWA YAGA HOTUNA MASU FASHE FASHE DA SATA

Don Haka batun zargin wani ba shi bane a yanzu a jira wayanda aka k**a su furta agaban kotu wa ya saka su sata?

Kuma wannan lamarin duk arewacin Nigeria inda akai barna iri daya ce kuma kuma anga masu barna anga masu lumana don haka a maida hankali wajen hukunta duk wanda yake da hannu a ciki.

02/08/2024

In har malamai za suyi wa ɓarayin biliyoyi uzuri, su musu addu'a, nima nayi wa ɓarayin kujeru da rodi uziri tare dayi musu addu'a.

27/07/2024

Jama'a na fasa baccin.😎

Ya zama dole sai mun nome account din Manjo a daren nan, shine sila.⚒️⛏️

Faya faya. 🙏🙏

Idan Ƴan Nájeriya Sun Ce Bajet Diɲ Ƙasársu Kwądi Su Ke So A Siyo Masu, To A Siyo Masu Kwadinsu — Shéikh Ahmad Guruntum Y...
27/07/2024

Idan Ƴan Nájeriya Sun Ce Bajet Diɲ Ƙasársu Kwądi Su Ke So A Siyo Masu, To A Siyo Masu Kwadinsu — Shéikh Ahmad Guruntum Ya Yi Kira Wa Gwamnati Kawai A Dawó Da Tallafiɲ Man Fętur

Me zaku ce?

WATA SABUWA: Muna bukatan da a nemo mana Numbers na manyan kasa na Nijeriya tun daga kan shugaban kasa har Kansila daga ...
27/07/2024

WATA SABUWA: Muna bukatan da a nemo mana Numbers na manyan kasa na Nijeriya tun daga kan shugaban kasa har Kansila daga yau zuwa ranar Zanga Zangar Lumana domin sanar da su halin da muke ciki ta hanyar Message da Filashin hakan zai sa su san cewa muna cikin wani hali a Nijeriya, sannan mu daura da zanga Zangar Lumana, Cewar Zuhair Ali Ibraheem

Ko ya kuke ganin shawararsa?

Address

Zaria

Telephone

+2347040705489

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Diamond Khairat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Diamond Khairat:

Share