
04/08/2025
MATAWALLE ADVOCATE (MATAWALLE 2027)
Daga cikin siffofin shugaba nagari Akwai;
*Tausayi
*Kyauta
*Taimako
*Adalci da sauransu
Duk yadda mutum ya ke tsakanin adawa da Hon. Dr Bello Matawalle to tabbas in dai mutum zai fadi gaskiya zai ce maka wadannan halaye da aka fadi a sama dukkansu halayen Matawalle ne.
Dalili a zamanin mulkin Matawalle babu hali daya daga cikin halayen nan da bai nunama Al’ummar jahar Zamfara ba.
Matawalle mutum ne mai tausayin talakawa,
Matawalle mutum ne mai son yin kyauta ga mutane,
Matawalle mutum ne mai son taimakon bayin Allah,
Matawalle mutum ne mai son kwatanta adalci.
Ya Allah ka bamu dukkan nasara amen.
Rubutawa;
Abdulrahman Bala BG
(ABGn MAMA).