22/04/2026
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya aike da sunan Murtala Sule Garo zuwa ga majalisar dokokin jihar domin tabbatar da shi a matsayin sabon mataimakin gwamnan.
Garo zai maye gurbin Abdussalam Gwarzo wanda ya yi murabus a watan Maris.