YARON DAUDA LAWAL

YARON DAUDA LAWAL Politics

26/05/2025

Tayaya Kau ,zamu sake zaben APC,

21/04/2025

GWAMNATIN DR DAUDA,GWAMNATIN ILIMI CE,DA GASKIYA DA RIKON AMANA.BA IRIN WADDA KUNKAYI BA,A JAHILCE

Ina yima al'ummar jahar KANO addu'a,tsakanin Sanusi Lamido SanusiDa  ,allah kayi masu zaɓi na alheri a cikinsu,don kawai...
15/03/2025

Ina yima al'ummar jahar KANO addu'a,tsakanin Sanusi Lamido Sanusi
Da ,allah kayi masu zaɓi na alheri a cikinsu,don kawai jahar KANO ta zauna lafiya,domin wallahi babu abunda yakkai zaman lafiya dadi.
Kudubi abubuwan tashin hankalin dake faruwa a sauran jahohi kamarsu Zamfara ,Katsina da SOKOTO na rashin tsaro.
Fatanmu allah kaci gaba da kare dukkan musulmin allah.
Fatan alheri ,allah ka amshi ibadarmu a wannnan wata mai-albarka.

I urge Senate President Goodswill Akpabio to step down and allow Hon Barau Jihrin to preside over the Senate temporarily...
02/03/2025

I urge Senate President Goodswill Akpabio to step down and allow Hon Barau Jihrin to preside over the Senate temporarily, pending investigations into allegations against him. It's only fair that he recuses himself to protect the Senate's integrity and avoid conflicts of interest.

Senator Barau Jibrin Media Centre
Deputy Senate President Office
Daily Nigerian Hausa
The Nigeria Report
Sahara Reporters
Senator Bala Abdulkadir Mohammed
KANO
Senator Dr Ahmad Ibrahim Lawan
The Senate President - Nigeria
Nigerian Senate

WADANNAN SUNE KECIN DUKIYAR BABA DAN AUDU,TUN YANA GWAMNA HAKA SUKEYI MASA,,🤣
20/02/2025

WADANNAN SUNE KECIN DUKIYAR BABA DAN AUDU,TUN YANA GWAMNA HAKA SUKEYI MASA,,🤣

19/02/2025

MIYASSA BELLO MATAWALLE BAI BADA UMURNI BA,AKAN SOJOJI SU WATSE DABAR BARAYI TA MARADUN,TUNDA GARINSA NE??

17/02/2025

BELLO MATAWALLE FA,YAKOMA KAREN FARAUTA A VILLA,DAKUMA APC

16/02/2025

SUNCE DR DAUDA LAWAL,GUSAU KAWAI YAKE GYARA,TO SHI MATAWALLE DAYAYI SHEKARA 4 INA YA GYARA?

14/02/2025

BARAWUN AKUYA YANA GIDAN YARI,AMMA BARAWUN 70BILLION YANA GIDA YANASHAN A.C,KUMA FA DUK SUNANSU BARAYI@NIGERIA KENAN

12/02/2025

SAI MUTUN YAKAI, CIKAKKEN MUGU, AZZALUMI,ZAIYI TALLAR TINUBU 2027

We're proud of you sir.A leader with the qualities of leadership, god bless sir
10/02/2025

We're proud of you sir.A leader with the qualities of leadership, god bless sir

A WAJEN HARKAR TSARO, MUKESO KU HADA KANKU BA'A WAJEN SIYASA BA, DODO NE,Dauda LawalZamfara State GovernmentZAMFARA RESC...
05/02/2025

A WAJEN HARKAR TSARO, MUKESO KU HADA KANKU BA'A WAJEN SIYASA BA, DODO NE,

Dauda Lawal
Zamfara State Government
ZAMFARA RESCUE MISSION
ZAMFARA MEDIA

Address

Gusau

Telephone

+2349027183265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YARON DAUDA LAWAL posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share