Aliyu Haidar

Aliyu Haidar Trends AI With (HAIDOR). Enjoy The Moment,
AI Content Creator Photo Editor* & Video
(1)

Dakai nake mai karatu ya Allah ya h**e maka ka Gina wa mamanka kalar wnn gidan🥰☺️ duk me qaunar mahaifiyarsa yace amin d...
02/02/2024

Dakai nake mai karatu ya Allah ya h**e maka ka Gina wa mamanka kalar wnn gidan🥰☺️ duk me qaunar mahaifiyarsa yace amin d kyautar following dina plse🙏

Short Story for me when my mom teach how to learn this life.  Everyone
20/01/2024

Short Story for me when my mom teach how to learn this life.
Everyone

16/12/2023

IDAN KANA NEMAN YAN FARFAGANDA IDAN KASAMU YAN KUNGIYA KAGAMA, BASU DA AIKI SAI YADA JITA JITA 🤣🤣

16/12/2023

If your dream is to take your family
Out of poverty, may Almighty Allah fulfil your
Plans quickly!
🙏❤👍

14/12/2023

YaaAllah ka rufa muna asiri duniya da lahira.

Wallahi mutane suna cikin kunci.
Intentionaly ne gwamnati take kin tausawa talaka

14/12/2023

Yanda muka yini lafiya cikin aminci da salama😀

YaaAllah ka tayar damu gobe lafiya ami😀🙏

12/12/2023

I dan ka daina ganin Post Ɗina to Kasani cewa nayi unfllw dinka sbd bakada amfani agurena tunda bazaka min like ko commnt ba.

12/12/2023

Kaji Tsoron Mutumin da Zaiga Post Ɗinka Kasan Shi Ya Sanka Amma bazai maka like ko comment ba.
Wai Tsoron Sa Karka samu Daukaka😂

07/12/2023

Dukkanin Friends ɗina na wannan kafa ta sada zumunta, Allah ya haɗa fuskokinmu a Goɓe Ƙiyama, a cikin Gidan Aljannah.

07/12/2023

Idan yin aiki tuƙuru ne ke sawa ayi nasara, kununamin Jaki, dashi yafi kowa ɗaukaka.

Address

Gusau

Telephone

+2349035807077

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Haidar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aliyu Haidar:

Share