22/04/2025
"Inna lilLahi wa inna iLaihir raji'un".
Ubangiji Allah Ya yiwa Mahaifiyar Ɗan Uwa Sayyadi Mal. Mu'azu Musa Ibn Jabal Al-gusawey rasuwa a Yau. Za a gudanar da Sallar Janazarta a Yau Talata, 22-04-2025, da Karfe 2:00 Na Rana .
A Masallacin Juma'a Na Tudun Wada Gusau.
Allah ya jiƙanta da Rahama, ya jiƙan magabatan mu, ya kyautata tamu bayan tasu.