Fatchora Data

Fatchora Data Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fatchora Data, Digital creator, Mai Nama Plaza, opposite Igala Quarters, Sokoto Byepass Road Gusau, Gusau.

30/07/2025

Alhamdulillah

20/07/2025

Fatchora Data Nigeria Limited
Har yanxu muna transfer kudi zuwa kasashe kamar haka :
Niger
Nigeria
Mali
Ghana
Benin
Togo
Burkina Faso
In sha Allah na dan yan kwanakin masu zuwa zamu kawo muku wasu sababbi shirye shirye da munka yi.

18/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleman Mohd Gusau, Mansur Hassan Dangiwa, Zaidu Alkhamis Gusau

Assalam Alaikum !!!JAM FATCHORA GLOBAL SYNERGY NIGERIA LIMITED Na Sanar Da daukachin Al'ummah Cewa Muna sake fadada ayyu...
17/07/2024

Assalam Alaikum !!!

JAM FATCHORA GLOBAL SYNERGY NIGERIA LIMITED Na Sanar Da daukachin Al'ummah Cewa Muna sake fadada ayyukan mu zuwa haka.

1- Colour printing
2- Photocopy
3- Online registration
4- National identity card
5- Lamination
6- Foreign Exchange
7- Subscription

Da Sauran su, dafatan Zaku Bamu hadin kai Da kulla sabuwar Alakar kasuwanchi.
Mungode.

✍️✍️✍️
Head of operations

Fatchora Data Nigeria limited are thrilled to announce the general public  the conversion activities of CFA to NAIRA or ...
15/07/2024

Fatchora Data Nigeria limited are thrilled to announce the general public the conversion activities of CFA to NAIRA or NAIRA to CFA Exchange in good and affordable market price.

The management of FatchoraData Nigeria limited is attracting the attention investors, tourist, students, medical practitioners, traders, importers foreigners and exporters & welcome you for your daily Conversation need within quickest time.



✍️✍️✍️
Finance Department
FatchoraData Nigeria limited

CEO FATCHORA DATA ☣ ALH JAMILU ABBAS. Alh Jamilu Abbas Ya Dauki Nauhin Karatun Marayu Domin Sunemi Ilimi Saboda Shine Ha...
06/07/2024

CEO FATCHORA DATA ☣ ALH JAMILU ABBAS.

Alh Jamilu Abbas Ya Dauki Nauhin Karatun Marayu Domin Sunemi Ilimi Saboda Shine Hasken Rayuwa, Yaa Allah Yanda Bawan Allah Nan CEO FATCHORA DATA Yake Kokari Wurin Shafewa Marayu da Gajiyayyu Hawaye Yaa ALLAH Ka Kara Dauka Shi Ya kuma Kara Buda Maka Kofofi Na Alkhairi Ya Albarkaci Zuri'arka, Aameen.

Mal Jamilu Abbas YANA Kokari Ta Fanni Daban-Daban....?
I_Ruwan Sha
II_ Ilimi
III_ Tallafi

ALLAH Ya Saka Da Alkhairi Sir CEO FATCHORA DATA-HUB.

CUSTOMERS NAMU NA FATCHORA DATA. 😊☣😊Assalamu Alaikum!!!FatchoraData user's Muna Baku hakuri abisa Maintainance Da mukaje...
29/06/2024

CUSTOMERS NAMU NA FATCHORA DATA. 😊☣😊

Assalamu Alaikum!!!

FatchoraData user's Muna Baku hakuri abisa Maintainance Da mukaje Dazu, Akan

DATA SME-1
DATA SME-2
DATA CORPORATE
DATA GIFTING

Jama'ah Daga Yau Idan kun Jarraba SME-1 Batayi ba, Ku Tsallaka Akan SME-2, itama Idan batayi ba Sai ka Koma Akan Data corporate Har Zuwa GIFTING, Haka akeyi, Bama a FatchoraData Kawai ba, Duk Wani Data provider haka Tsarin yake Idan sunje maintenance.

Muna masu Baku Hakuri abisa Wannan Gajeruwar Matsala.

Mungode

FATCHORA DATA COMPANY Muna Maraba Da Zuwanku Wannan Gida Mai Albarka!!! 1_Kushiga Play store Domin Saukar da Application...
24/06/2024

FATCHORA DATA COMPANY Muna Maraba Da Zuwanku Wannan Gida Mai Albarka!!!

1_Kushiga Play store Domin Saukar da Application Dinmu fatchora Data, Sai Kushiga Cikinsa Zakuga Register idan Kukayi SAI Ku Koma Cikinsa Zakuga Sign in WURIN da Zaku Saka Sunan da Kukayi Register Dashi KASA kuma Ku Rubuta password din da kuka Saka WURIN Register.

2_Min Buda Wannan Gidane Domin Isar Da Sakonni Zuwa Ga [ KOSTOMOMIN MU.] A Duk Lokaci Da Mukazo Da Sabon Tsari Ko Kuma Wata Damuwa Akan APPLICATION Dinmu, Zamu Sanar Daku Hanyar da Za'abi Domin Gyara! FATCHORA DATA COMPANY MUNGODE🙏

FATCHORA DATA COMPANY WHATSAPP GROUP

https://chat.whatsapp.com/DN91uZv2gSs4fSry3j5B4l

Address

Mai Nama Plaza, Opposite Igala Quarters, Sokoto Byepass Road Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatchora Data posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share