Zamfara Pulse

Zamfara Pulse Your go-to source for the latest news and entertainment in Nigeria and across the world.

Stay connected, stay informed, and be inspired—right here at Zamfara Pulse

JERIN SUNAYE: Jihohin Sokoto da Bayelsa da Gombe sun fi yawan matalauta a kididdigar da jaridar TheCable ta wallafa.Kidi...
08/09/2025

JERIN SUNAYE: Jihohin Sokoto da Bayelsa da Gombe sun fi yawan matalauta a kididdigar da jaridar TheCable ta wallafa.

Kididdigar ta bayyana cewa 9 cikin mutane 10 na mazauna Jihar Sokoto talakawa ne.

Ga yadda jerin jihohin ya ke bisa matakin talaucin su.

1. Sokoto: 90.5%

2. Bayelsa: 88.5%

3. Gombe: 86.2%

4. Jigawa: 84.3%

5. Plateau: 84%

6. Yobe: 83.5%

7. Kebbi: 82.2%

8. Taraba: 79.4%

9. Ebonyi: 78%

10. Zamfara: 78%

11. Cross River: 75.4%

12. Benue: 75%

13. Bauchi: 73.9%

14. Kaduna: 73.9%

15. Katsina: 72.7%

16. Borno: 72.5%

17. Akwa Ibom: 71.3%

18. Neja: 69.1%

19. Adamawa: 68.7%

20. Ogun: 68.1%

21. Kano: 66.3%

22. Enugu: 63.1%

23. Ribas: 62.4%

24. Kogi: 61.3%

25. Nasarawa: 60.7%

26. Oyo: 48.7%

27. Kwara: 48.3%

28. FCT: 48.3%

29. Delta: 47.6%

30. Imo: 40.7%

31. Osun: 40.7%

32. Ekiti: 36%

33. Edo: 35.4%

34. Anambra: 32.1%

35. Abia: 29.8%

36. Legas: 29.4%

37. Ondo: 27.2%





08/09/2025

Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ba da umarnin ƙaro kayan aiki ga sojoji bayan mutum sama da 60 sun rasu a Borno. Karanta bayani a sashen sharhi.

Hoto: Asiwaju Bola Ahmed Tinubu/HQ Nigerian Army (Facebook)?

08/09/2025

DAƊUMI-ƊUMI: Ya Zama Dole Mu Soma Takawa Gwamnatin Tarayya Burki Kan Basuss**an Da Take Ciyowa Domin Abubuwan Sun Soma Zama Abin Tsoro, Inji Kakakin Majalisar Tarayya, Hon. Tajuddeen Abbas

Menene ra'ayinku?

This is massive.
08/09/2025

This is massive.



































08/09/2025
08/09/2025

NA SAMU TARBIYYA: Har Gobe A Gidanmu Nake Kwana Idan Na Dawo Daga Daukar Fim, Ba Na Kwana A Ko'ina, Daga Wurin Ɗaukar Shiri Sai Gida, Domin Haka Iyayena S**a Sabar Min Tun Daga Lokacin Da Na Fara Fim Har Zuwa Yanzu, Cewar Jaruma Amal Umar

Wane fata zaku yi mata?

🚨 Health Update for Men!Experts say frequent ej*******on may reduce the risk of prostate cancer in men. 🩺Dr. Uche Nwokwu...
08/09/2025

🚨 Health Update for Men!

Experts say frequent ej*******on may reduce the risk of prostate cancer in men. 🩺

Dr. Uche Nwokwu, National Cancer Control Programme Coordinator, revealed that studies show men who ej******ed 21 times or more per month had up to 20% lower risk of developing prostate cancer compared to those who did it only 4–7 times.

Men, your health matters — take care of yourself! 💪
What do you think about this research? Drop your thoughts below. ⬇️

08/09/2025

Kar ku ɗauki munsharin da yara ke yi a yayin bacci wasa saboda ka iya zama cuta - Likitoci sun gargaɗi iyaye

Kungiyar likitoci ta gargadi iyaye da kada su yi watsi da munshari da yara ke yi yayin barci, domin kuwa hakan na iya zama alamar matsalar lafiya mai tsanani.

Farfesa Adoga Samuel na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Kimiyyar Lafiya, Otukpo, ya ce mafi yawan dalilin yin munshari a yara shi ne kumburin adenoids da tonsils, wanda kan toshe hanyoyin iska.

Ya ce hakan kan janyo cutar sleep apnea, wadda ke haifar da ƙarancin iskar oxygen, ciwon kai, gajiyar zuciya da koma-baya a kwakwalwa.

Shi ma Farfesa Titus Ibekwe na Jami’ar Abuja ya bayyana cewa wasu lokuta Munshari na iya zama alamar cututtuka kamar Down syndrome, cerebral palsy, ko kuma shigar wani abu a hanci.

Likitocin sun lissafa alamomin haɗari da s**a haɗa da yin Munshari kullum, dakatar da numfashi a barci, da tashin hankali tamkar mafarki mara daɗi.

Sun ce rashin kula da wannan na iya haifar da gazawar zuciya, lalacewar kwakwalwa, koma-baya a karatu, har ma da mutuwa.

Sun shawarci iyaye da zarar an lura da wannan matsala a kai yaran asibiti, domin gano ta da wuri na iya ceton rayuwa da kuma inganta lafiyar yara.

08/09/2025

Ƙaiƙayi ne babban dalilin da ke hana mata sanya rigar-mama - Rahoto

Wasu mata a Najeriya sun bayyana cewa dalilan da s**a sa ba su fiye saka rigar-mama ba da su ka haɗa da rashin sakewa, lafiyar fata da kuma ganin dama.

Binciken jaridar PUNCH Healthwise ta yi ya gano cewa da yawa daga cikin matan sun ce ƙaiƙayi shine babban dalilin da ya sanya su ke kin saka rigar-mama saboda tana haddasa musu matsalar fata, matsewa da rashin walwala, yayin da wasu s**a danganta hakan da sauyin salon rayuwa.

Wasu matan sun shaidawa Punch cewa sun fi sakewa ma da jin dadin jikin su, gami da jin cewa sun cika cikakkun mata a idon tsaran su mata idan su ka fita ba tare da rigar-mama ba.

Glory Joseph, wata mata mai shekara 28, ta ce girman mamanta ne ya sanya ta ajiye amfani da rigar-mama saboda da matsarta da ta ke yi, inda hakan ke haifar mata da radadi da takura.

Haka nan, Oladele Omowunmi ta ce ƙarfen rigar-mama ya dinga damunta har sai da ta daina gaba ɗaya.

Sauran mata da s**a hada da Abigail Oluchi, Oluwatosin Abayomi da Hussain Adenike sun bayyana cewa jin kwanciyar hankali, kwarin gwiwa, da shawarar likita sun taimaka musu wajen yanke wannan hukunci, duk da kallon da mutane ke musu a waje.

Sai dai masana sun gargadi cewa duk da amfanin rigar nono wajen daidaita jiki, rage ciwon baya, hana faduwar nono da ƙara kwarin gwiwa, amfani da wacce bata dace ba kan jawo matsalar fata, kamuwa da cuta.

Sun shawarci mata da su fifita samun rigar da ta dace da jikinsu, tsafta da kuma kayan da s**a fi dacewa domin guje wa barazanar lafiya.

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zamfara Pulse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share