27/02/2026
FAGEN JIN RA'AYI
Yayin da ake ci gaba da kiran Malamai su shiga fagen siyasa domin bayar da tasu gudunmawar ga al'umma.
Wane Malami ne daga jiharku kuke fatan ganin ya fito takara, koda kuwa ta kujerar Gwamna ce?
A yanzu haka dai, akalla manyan Malamai biyu zuwa uku sun riga sun amsa kira:
• Prof. Isa Ali Pantami (Gombe State)
• Dr. Bashir Ahmad Sani (Sokoto State)
• Sheik Ibrahim Khalil (Kano)
Wane Malami ne kuke ganin zai iya kawo gyara a jiharku?