ANKA TV

ANKA TV Anka TV is a unique television channel that brings history to life, sharing captivating stories from the past, spanning centuries.

From ancient civilizations to modern-day events.

An appeal seeking the removal of the Mai-Tangale in Biliri Local Government Area of Gombe State, Malam Danladi Sanusi Ma...
05/12/2025

An appeal seeking the removal of the Mai-Tangale in Biliri Local Government Area of Gombe State, Malam Danladi Sanusi Maiyamba IV, has dismissed.

The court on Friday dismissed the appeal for lack of merit and declared that His Royal Highness, Malam Danladi Sanusi Maiyamba IV is suitable to occupy th throne.

ROYAL NEWS reports that the paramount ruler of Tangale was appointed in 2021 following the death of HRH Dr. Abdu Buba Mausharu.

05/12/2025

Muna Taya Dan uwa abokin aiki murna

24/11/2025

‎Gwamna mai Mala Buni, ya cire tuta wajen samar da kyakkyawan jagoranci tun a matakin farko na Shugaban jam'iyya har zuwansa Gwamna Jihar Yobe. Nada Shi Shugaban Sulhun Jamiyyar APC salo ne na sake cin Zabe.

‎Inji - Fitaccen Dan Gwagwarmayar Arewa Muazu Muhammad

DA DUMI-DUMI: Yanzu cikin daren nan, a karon farko cikin shekaru 30, ƙasar Amurka ta gudanar da *gwajin makami mai linza...
06/11/2025

DA DUMI-DUMI: Yanzu cikin daren nan, a karon farko cikin shekaru 30, ƙasar Amurka ta gudanar da *gwajin makami mai linzami (intercontinental ballistic missile - ICBM) wanda ke iya ketare nahiyoyi. Wannan na zuwa ne bayan dogon lokaci da Amurka ta dakatar da irin waɗannan gwaje-gwaje, abin da ke tayar da hankali a fagen tsaro da siyasar duniya.

Gwajin na nuna karfin tsaron Amurka da sabbin fasahohinta a fannin makaman zamani, kuma yana iya kasancewa wani sako ga wasu ƙasashe masu adawa da manufofinta.

Za mu ci gaba da bibiyar wannan ci gaban.

04/11/2025

Sarki Mai capacity A jahar Gombe . Shugaban majalisar sarakuna ta jahar Gombe Dr Abubakar shehu Abubakar na uku CON

04/11/2025

Ku tofa albarkacin bakinku idan Kuna gama saurara

゚viralシfypシ゚

04/11/2025

Super gidan rawa

04/11/2025

Why always Sen Natasha pls ?

04/11/2025

Ranganin Mai martaba sarkin Gombe Dr Abubakar shehu Abubakar nauku a Daren jiya Litanin karfe 12:20 na dare

04/11/2025

Kuna zuga super yayi waka koh ?

03/11/2025

Wannan Ai almarace arewancin najeriya ana kashe Alumma Kuma yawancin su musulmaine. Yan najeriya kuyi hankali kar a rabamu we are all Nigerians

゚viralシfypシ゚

Daukacin al’umma — maza da mata — daga Bangi, karamar hukumar Mariga ta jihar Niger da kewaye, sun hallara a Masallacin ...
18/10/2025

Daukacin al’umma — maza da mata — daga Bangi, karamar hukumar Mariga ta jihar Niger da kewaye, sun hallara a Masallacin Idi domin gudanar da addu’a ta musamman dangane da halin tsaro da ake ciki sakamakon iftila’in ‘yan ta’adda.

An gudanar da addu’o’i cikin tsanaki da tawali’u, inda aka roƙi Allah Ya kawo ƙarshen matsalar tsaro tare da rushe duk wani shiri na masu tayar da zaune tsaye a yankin da kasa baki ɗaya.

Allah ka karɓa mana, ka kawar da duk wani da ke da hannu wajen hana zaman lafiya, in ji daya daga cikin shugabannin addini da s**a jagoranci addu’ar.

Lukman Mohammed Odj Yazeed Aliyu

Address

Gidan Dutsi Housing Estate Near Late Captain Shehu Resident Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANKA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share