Dauda Lawal Vanguards

Dauda Lawal Vanguards Dauda Lawal Supports Organization, for public enlightenment and interactions. The Page is Unofficial for Bello Matawalle, but it was however Approved by Hon.

Bello Matawalle

Sulaiman Bala Idris Naziru Ibrahim Mugira Yusuf Naseer Lugga Sani Abubakar Mai Buhu
08/06/2025

Sulaiman Bala Idris
Naziru Ibrahim
Mugira Yusuf
Naseer Lugga
Sani Abubakar Mai Buhu

06/06/2025
Gwamna Dauda Lawal ya raba wa jami’an Tsaro motoci domin shawo kan matsalar tsaro a jahar Zamfara.
13/05/2025

Gwamna Dauda Lawal ya raba wa jami’an Tsaro motoci domin shawo kan matsalar tsaro a jahar Zamfara.

11/05/2025
Governor Dauda Lawal
10/05/2025

Governor Dauda Lawal

ALHAMDULILLAH!Yau cikin iyawar Allah Dan takarar Kujerar Chairman na Maradun Local Government Hon. Basheer Maradoon ya s...
15/08/2024

ALHAMDULILLAH!

Yau cikin iyawar Allah Dan takarar Kujerar Chairman na Maradun Local Government Hon. Basheer Maradoon ya samu damar kai ziyara ga Sabon Shugaban Jam’iyyar PDP ta jahar Zamfara Dr Jamil Jibo Magayaki PhD domin tayashi murnan samun wannan muhimmin muqamin.

Bayan haka, dan takarar ya gabatar wa shugaban jam’iyyar manufofi da qudurorin sa na neman takarar shuwagabancin Maradun Local Government.

Mun samu yabo da goyon bayan shugaban jam’iyya kasancewar shi matashi dan uwan mu ya bada shawarwari masu mahimmanci sosai da zasu taimaka gurin zakin neman zabe da sauran harlokin siyasa.

Muna fatan Allah SWA ya tabbatar mana da shuwagabanci nagari Ameen! 🙏🏼🙏🏼

Address

Zamfara State Government House
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dauda Lawal Vanguards posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dauda Lawal Vanguards:

Share