17/08/2026
ZANNAH REPORTERS UPDATE.
Gidan tvn Zannah Reporters, muna Cigaba da kawo maku labaran duniya, musamman labaran siyasa, na Ciki da wajen jahar zamfara.
A labaran namu na yau, zaku kalli yanda Dan majalisa mai wakiltar maru/bungudu, Hon Abdulmalik zubairu zannan bungudu' yakai ziyara a yankunansa, domin jajantawa Al ummarsa, akan Rashe Rashe.
A lokacin ziyarar, Mai girma dan majalisar ya bada umurnin Saka Sola a babban masallacin maru na biyu.
Allah ya saka masa da Alheri, Allah ya bamu zaman lafia.
©️Zannah Reporters.
17th August 2026.