Jajiya Online TV

Jajiya Online TV official page Jajiya online tv

Da Dumi Duminsa Hon musa Buzu garin Dan jumma ya magantu akan wasu das**a Nemi yayiwa Hon Aminu Sani jaji Anty party,kuk...
23/07/2026

Da Dumi Duminsa

Hon musa Buzu garin Dan jumma ya magantu akan wasu das**a Nemi yayiwa Hon Aminu Sani jaji Anty party,kukasance tareda gidan television na ALK Hausa Anjima Domin kallan hirarmu taredashi

Hon Zaharadeen maguru yabayana Hakanne a Zantawarsa da Gidan television na ALK Hausa.Inda yabayana Hassan Umar Amatsayin...
16/07/2026

Hon Zaharadeen maguru yabayana Hakanne a Zantawarsa da Gidan television na ALK Hausa.

Inda yabayana Hassan Umar Amatsayin yaro ga Jaji a fagen Siyasa.

Zamu kawomaku cikakar Hirar Zuwa Anjima da Misalin karfe 9 na dare

07/07/2026

Haka Alla yasso Malam Dan malam jikan malam. Muna godiya sosai malam Duro.💪

Ana bada Cigiyar wani yaro mai suna Abdul Aziz Nasir Mai shekaru 6 da haihuwa yanda matsa kaicin tsawo yana sanye da Kaf...
04/07/2026

Ana bada Cigiyar wani yaro mai suna Abdul Aziz Nasir Mai shekaru 6 da haihuwa yanda matsa kaicin tsawo yana sanye da Kaftanin Shadda mai ruwan powder, Abdulaziz Nasir dai yabacene a yau bayan La'asar daga Anguwar Dallatu zuwa Hayin Buba, Gusau jihar Zamfara,idan Alla yasa anganshi sai kaishi wurin Armayau lawali kabuke na Zamfara radio kokuma lambar waya,07063878562, 08032826241 Sanarwar daga Armayau lawali kabuke.

DAGA SHAFIN ARMAYAU LAWALI KABUKE KYAKYAWAR WAKILCI:Assalamualaikum jama'a Barkanmu da warahaka dafatan kuna cikin kishi...
14/06/2026

DAGA SHAFIN ARMAYAU LAWALI KABUKE

KYAKYAWAR WAKILCI:

Assalamualaikum jama'a Barkanmu da warahaka dafatan kuna cikin kishin lfy,yakuma Mukaji da Wannan lokaci na yanayin rashin tsaro,Fatan Allah yabamu Ingantacen Zaman lfy mai dorewa a kauyukanmu Biranenmu karamar hukumar mu da jiharmu da kasarmu Baki daya, Kamar dai Kulun Sunana Armayau lawali kabuke, Masoyin,Hon Dr Aminu Sani jaji Garkuwan Birnin magaji, Tundaga Baka har zucci, kuma daya dag cikin Masu bada Gudunmuwa acikin wannan tafiya ta Jajiya Shekara da Shekaru.

* Nasake Dawowa ne domin in danyi tsokaci akan akan wadansu abubuwan sha'awa da burgewa da halaye dana hango tunda dadewa kuma nakeson Bayyanamaku su acikin Siyasar Hon Dr Aminu Sani jaji, Amma dan Allah idan Namaku karya aciki duka Bansaba fadin karyaba Saiku fadaman inda nayi karyar a Comment section,idan kuma Gaskiya Nafada sai kuyimin Addu'a da shiyarin inma Akwai wani tukwici sai a hadaman dashi,kuma Dan Allah kada kuce Nayi Sonkai.

1 Nafarko -Shinko kunada labarin cewa Nasarorin da Jaji kesamu sunsamu Asaline daga sa Albarkar uwaye yan uwa dadai Sauransu,domin jaji yagama lfy da mahaifinsa kuma yana zaune lfy da mahaifiyarsa tana samashi Albarka,hakama yana taimakon yan uwasa makwata da marayu suna samashi Albarka.

2 Na biyu - Jaji baya hassadar kowa a rayuwarsa kuma yana girmama mutane idan har yasanka to duk inda yaganka sai yafadi sunanka cikin Fara'a , hakama yanada saurin yarda damutane,yanada saukin kai muddin idan kakusanceshi, hakama bayada Alfahari a rayuwa , jaji yanada tausai, jaji yanada Hakuri, jaji Yanada son wasa da Dariya Amma kuma daukar Raini.

3 Na Ukku - Hon Dr Aminu Sani jaji Bayada tsoro kokadan , hakama yanada kishi.

4 Na hudu - Hon Jaji yayi fice wurin raya gidajen tallakawa ta hanyar Samarma yayansu gurabun Aikin yi a matakai daban -daban ,zan tsaya anan sati maizuwa zan dora inda natsaya.

* Wadanan Abubuwan dana rubuta suna daya daga cinin abubuwanda s**asa Hon Dr Aminu Sani jaji kesamun Nasara akan duk Abinda yasa agabansa,idan baku manta ba Anyi lokacinda duka tsaffin gwamnonin jihar Zamfara saida s**a tsaneshi tareda s**arshi dama kai karar ga magabata Dakuma bin matakan shafe tarihin Siyasarshi ga doron kasa, Amma daga karshe Allah yabashi Nasara Akansu .

Da wannan Nike yimaka Adu'ar Allah yakara Arzutaka da mashawarta nagari, Allah yarabaka da duk wani wanda kebinka da wata mugunyar manufa, yarabaka da duk wani mugunda ke tareda kai ba tsakani da Allah ba.

Daga Naku Armayau lawali kabuke Masoyin Hon Dr Aminu Sani jaji Garkuwan Birnin magaji daga ciki har zucci shekara da Shekaru

DAGA GIDAN DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN KAURA NAMODA DA BIRNIN MAGAJI DAKE TUDUN WADA GUSAU.Tawa...
13/06/2026

DAGA GIDAN DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN KAURA NAMODA DA BIRNIN MAGAJI DAKE TUDUN WADA GUSAU.

Tawagara mataimakan shugabanin kanan Hukumomin jihar Zamfara, Karkashin jagorancin Hon Aminu Wakili Mada,s**a kawo gaisuwar ta'aziya akan rasuwar kakarshi Hajiya Safiyya Wadda Allah yayiwa rasuwa a kwanan baya, kuma kungiyar Sun Jadada goyon bayansu ga tafiyar Hon Dr Aminu Sani jaji.

📸 Armayau lawali kabuke

ANKAMALA SALLAR JANA'IZAR HAJIYA, SAFIYYA,TUNI, KAKAR DAN MAJALISAR DOKOKIN TARAYYA MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN KAURA...
11/06/2026

ANKAMALA SALLAR JANA'IZAR HAJIYA, SAFIYYA,TUNI, KAKAR DAN MAJALISAR DOKOKIN TARAYYA MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN KAURA NAMODA DA BIRNIN MAGAJI,HON DR AMINU SANI JAJI:

Ankamala jana'izar, Hajiya Safiyya,Wadda Akafi Sani da Suna Hajiya TUNI, Sabon Birnin Dan Ali, a Babban Massalacin jumu'a na Garin Birnin magaji.

Hajiya Safiyya dai kakace ga Sanannen Dan Siyasar Nan mai aikin tawali'u kuma Tsohon Dantakarar kujerar Gwamna a Jihar Zamfara,kuma Dan Majalisar tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Kaura Namoda da Birnin magaji Hon Dr Aminu Sani jaji.

Hajiya TUNI , dai tarasu tabar yaya da jikoki dadama,daga Cikin jikokinta akwai,Hon Dr Aminu Sani jaji Garkuwan Birnin magaji, Dan Majalisar tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Kaura Namoda da Birnin magaji,Hon Nasiru Sani jaji Sakataren Jamiyar APC na karamar hukumar mulkin Birnin magaji,Hon Aliyu Sani jaji oga ATM da Hon Nura Dahiru Sabon Birnin Dan Ali Dan Majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar mulkin Birnin magaji dadai Sauransu.

Sallar Jana'izar wadda Babban limamin massalacin jumu'a na Daya dake garin Birnin magaji tasamu halar Manya -Manyan yan Siyasa jami'an Gwamnati dadai Sauransu, hakama Malamman Adini musulunci sun gudanar da Addu'oin Samun rahamar Allah (SWT) ga marigayiyar.

Armayau lawali kabuke.

10/06/2026

DA DUMI DUMINSA:

Mai martaba Dan Alin Birnin magaji, Alhaji Husaini Mode Usman yajagoranci Adu'ar Daurin auren Fidausi Mansur Dan Ali, Diyar Tsohon Ministan tsaro na Nigeria General Mansur Dan Ali, da Angonta Alhaji Mu azu Abubakar kyari , Ministan Ayukkan Noma. A gidan tsohon minister of Defence da ke Abuja.

Daurin Auren dai wanda Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shatima yakasance Amatsayin Waliyin Ango yayinda Maimartaba Dan Alin Birnin magaji yakasance Amatsayin Waliyin Amarya.

Dayake jawabi a wurin Daurin Auren Maimartaban yagodema Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shatima bisa halartar Adu'ar Daurin Auren tareda Sauran jamaa das**a halarci daurin Auren.

Maimartaba Dan Alin Birnin magaji Alhaji Husaini Mode Usman dakuma Yayansa Tsohon Ministan tsaro, General Mansur Dan Ali , Sunyi Amfani da Damar inda S**a gabatar da korafin Matsalar tsaron Karamar hukumar mulkin Birnin magaji Zuwa ga Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shatima,tareda Neman agajin Gwamnatin tarayya akan mataslar datakici taki canyewa.

Alhaji Husaini Mode Usman yayi fatan Alheri dakuma dorewar zaman lfy ga Ma,auratan.


📸 Armayau lawali kabuke

19/05/2026

To , koka yarda kokar ka yarda andai riga Angama kuma zabe akayi, kuma JAJI ne yayi Nasara da kuri'u Masu rinjaje,Inji malamin dake kula da Zabe, kamar yanda zakuji acikin wannan videon.

Sabida haka dabara tarage gareka.

18/05/2026

CONFIRMED✅

Birnin magaji da kaura Namoda, Ankwarfe Tsohon manajan Banki.

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jajiya Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category