YAN BUHU TV

YAN BUHU TV Mun Bude Wannan Kafa Ne, domin Samar maku Da Sahihan Labarai da Rahotanni Dama Sauran lamurran Rayuwar mu na Yau da kullum.

Ƴan uwa ya kamata mu kiyaye Harshen mu da Hannayen mu, wajen Furtawa ko Rubuta abin da Bamu da Tabbacin sa.Domin Zamu yi...
19/08/2026

Ƴan uwa ya kamata mu kiyaye Harshen mu da Hannayen mu, wajen Furtawa ko Rubuta abin da Bamu da Tabbacin sa.
Domin Zamu yi Bayani Gaban Allah.







YAN BUHU TV ✍️📢.

14/08/2026

Sako zuwa ga Matasa, Daga Shugaban ƙungiyar Mabuga waya ta jihar Zamfara Comrd Hassan Yan Buhu .

12/08/2026

Sauran Jihohin Ƙasar nan Ji Sukai kamar Su Dauke Governor Dauda Lawal .
Inji Shugaban Hukumar Ciyar da Ɗaliban Makarantun Sakandare ta Ƙasa reshen jihar Zamfara, Hon. Aliyu Jibril Guraguri, .👇👇.

09/08/2026

Alhamdulillah 🙏

KASUWA GIDAN ALBARKA Yau Muna Bakin Tsohuwar Kasuwa Shagon Alhaji Salisu Mamuda Mai Shadda Gusau GSM Number 080631118640...
30/07/2026

KASUWA GIDAN ALBARKA

Yau Muna Bakin Tsohuwar Kasuwa
Shagon Alhaji Salisu Mamuda Mai Shadda Gusau
GSM Number
08063111864
07032543531

24/07/2026

Huɗubar Juma'a Daga Masallacin Umar Bn Khaddab dake kan Titin Bye_Pass Gusau Jihar Zamfara, tare da Sheikh Ahmad Bn Umar Kanoma.
👇👇👇👇.

📷🎥Yan Buhu Tv 24/July/2026.

Hukumar Hisba ta jihar Zamfara ta Haramta Signing Out da Ɗaliban Makarantun Sakandare ke yi a Lokacin Bikin Ƙare Makaran...
23/07/2026

Hukumar Hisba ta jihar Zamfara ta Haramta Signing Out da Ɗaliban Makarantun Sakandare ke yi a Lokacin Bikin Ƙare Makarantu a Fadin jihar Zamfara.

17/07/2026

Alhamdulillah 🙏
Alhamdulillah 🙏
Alhamdulillah 🙏🕋🕌🕋

Address

BAKIN TSOHUWAR KASUWA GUSAU
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YAN BUHU TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share