Nafi'u Yusuf Gado

Nafi'u Yusuf Gado Simple 👌 but complicated 😃

Allah ka bamu Alkhairin da ke cikin wann an sabuwar Shekara,  ka kuma kare mu daga Sharin da ke cikin ta. Happy New Isla...
26/06/2025

Allah ka bamu Alkhairin da ke cikin wann an sabuwar Shekara, ka kuma kare mu daga Sharin da ke cikin ta.

Happy New Islamic Year - 1447AH.

23/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mainasara Nasarawa Funtua, Ibrahim Rima, Dalhatu Umar

19/04/2025

With Fauziyya D. Sulaiman – I just got recognized as one of their top fans!

Allah ya kare maki mutuncin ki, ya cigaba da karfafa maki akan ayukan da k**e na Alkhairi.

15/04/2025
Bai zama dole, sai Mutum yayi Magana akan komai ba. Mafi yawan lokuta; Shiru yafi yin Magana Alfanu.
15/04/2025

Bai zama dole, sai Mutum yayi Magana akan komai ba. Mafi yawan lokuta; Shiru yafi yin Magana Alfanu.

15/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Gazali Magori, ABdullahi Malami, Murtala Bello, Hassan Garba

Wata qila wannan, na daga cikin dalilin da yasa Tinimbu ya zabi yin qawace da faransa, a maimakon Amurka.
13/04/2025

Wata qila wannan, na daga cikin dalilin da yasa Tinimbu ya zabi yin qawace da faransa, a maimakon Amurka.

Wata kotu a Amurka ta bai wa wasu manyan hukumomin ƙasar da s**a hada da FBI da kuma masu yaki da safarar miyagun kwayoyi umarnin gabatarwa jama'a bayanai dangane da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. Jaridar Premium Times ta ce alkalin kotun dake Yankin Columbia Beryl Howell ya bada wannan umarni sakamakon buƙatar haka da wani BaAmurke, Aaron Greenspan ya gabatar domin nazarin wani tsohon hukuncin da ya shafi shugaban. Greenspan ya zargi hukumomin Amurka da saɓawa dokar ƴancin bayyanawa jama'a wajen kin bada bayanan da s**a shafi shugaba Tinubu da kuma wani mutum da ake kira Abiodun Agbele. Rahotanni sun ce shugaban Najeriyar ya sadaukar da kuɗin da ya kai Dala 460,000 a shekarar 1993, lokacin da hukumomin Amurka s**a danganta su da safarar miyagun ƙwayoyi. Bayan zaben shekarar 2023 da Tinubu ya samu nasara, abokan karawarsa Atiku Abubakar da Peter Obi sun gabatar da irin wannan korafi a gaban kotun dake sauraron ƙararrakin zabe, amma sai tayi watsi da shi. Ya zuwa yanzu babu wani martani daga fadar shugaban Najeriya.

📷 Reuters

🤣🤣He mean, your friend's wife.
12/04/2025

🤣🤣

He mean, your friend's wife.

10/04/2025

Every 2 minutes, a woman dies from complications related to pregnancy or childbirth —most of them preventable with the right care at the right time.

Women need quality healthcare before, during and after pregnancy and childbirth. via World Health Organization (WHO)

08/04/2025

Calmness is a very important element in life.
Train your mind to exhibit the tradition of being calm and tolerant all the moment.

Kindly endeavor to watch this. 👇🏻👇🏻

14/12/2024
31/10/2024

GOVERNOR UBA SANI APPROVES N72,000 NEW MINIMUM WAGE, LAUNCHES CNG BUSES FOR FREE TRANSPORTATION FOR CIVIL SERVANTS

Governor Uba Sani has approved a new minimum wage of N72,000 for Kaduna State civil servants effective November 2024.

The decision is in line with his administration's commitment to the advancement of the interests of workers and improvement in the living conditions of the poor, vulnerable and underserved in Kaduna State.

It also aligns with Governor Uba Sani's lifelong commitment to the promotion and protection of workers rights, enhancement of their welfare, and caring for the poor and weak.

Additionally, Governor Uba Sani is set to launch a Free Transportation Scheme for civil servants with the release of 100 CNG buses. The buses will convey civil servants to and from work. This is aimed at alleviating the suffering of workers and enhancing their productivity. A Joint Management Committee consisting of representatives of organized labour (NLC and TUC) and the State Government will be set up to manage the Free Transportation Scheme for civil servants.

The Kaduna State Government will continue to fashion and implement policies and measures to bring succour to the people. We are committed to transforming the lives of the less privileged. With the sustained support of our citizens, we shall make Kaduna State a Model for Social Welfare Interventions.


Signed

Ibraheem Musa
Chief Press Secretary to the Governor

Address

Gwada-Bawa

Telephone

+2347034616251

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nafi'u Yusuf Gado posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nafi'u Yusuf Gado:

Share