Duniyar kwallon kafa

Duniyar kwallon kafa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar kwallon kafa, Digital creator, Abuja, Nigeria, Gwagwalada.

A hukumance ✍️Kylian Mbappé shi ne sabon lamba 10 na Real Madrid. 🤍👕Duniyar kwallon kafa
29/07/2025

A hukumance ✍️
Kylian Mbappé shi ne sabon lamba 10 na Real Madrid. 🤍👕

Duniyar kwallon kafa

Wasan makon farko
28/07/2025

Wasan makon farko

Yaronda ya canza tarihin kwallon kafa na har abada 🫡Duniyar kwallon kafa
28/07/2025

Yaronda ya canza tarihin kwallon kafa na har abada 🫡

Duniyar kwallon kafa

🚨 Aaron Ramsdale ya fice daga gasar Premier a kakar wasanni uku cikin biyar da s**a gabata tare da kungiyoyi uku daban-d...
28/07/2025

🚨 Aaron Ramsdale ya fice daga gasar Premier a kakar wasanni uku cikin biyar da s**a gabata tare da kungiyoyi uku daban-daban... 👻 ...yanzu ana alakanta shi da komawa Newcastle, in ji David Ornstein 😬

•Duniyar kwallon kafa

LAFC na sha'awar sayen dan wasan gaban Tottenham Son Heung-Min, wata majiya ta shaida wa James Olley na ESPN. Majiyar ta...
28/07/2025

LAFC na sha'awar sayen dan wasan gaban Tottenham Son Heung-Min, wata majiya ta shaida wa James Olley na ESPN.

Majiyar ta ce LAFC ta bayyana karara cewa a shirye take ta dauki mataki idan Son na son barin Spurs a wannan bazarar kuma kungiyar a bude take ta kyale shi ya tafi.

•Duniyar kwallon kafa

Riyad Mahrez: "A Saudi Arabia, zaka ji cewa kana kusa da Allah. Akwai Masallatai a kusa da ni kuma ana samun su a duk in...
28/07/2025

Riyad Mahrez: "A Saudi Arabia, zaka ji cewa kana kusa da Allah. Akwai Masallatai a kusa da ni kuma ana samun su a duk inda kaje.
Saudi Arabia ita ce waje mafi dacewa da addini na da kuma al'aduna."

• Duniyar kwallon kafa

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐂𝐈𝐀𝐋: Mai tsaron baya Raul Asencio ya zama dan wasan Real Madrid a cikin babbar kungiya f ⚪️☑️ A baya yana ƙarƙ...
28/07/2025

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐂𝐈𝐀𝐋: Mai tsaron baya Raul Asencio ya zama dan wasan Real Madrid a cikin babbar kungiya f ⚪️☑️

A baya yana ƙarƙashin lasisin Castilla, amma yanzu an ƙara shi zuwa babban ƙungiyar, bayan kakar da tawuce...

𝐖ace Lamba yakamata abashi? ⭐️

Duniyar kwallon kafa

An samu sama da magoya baya dubu 82 da 566 sun kalli wasan Manchester United da West Ham a filin wasa na MetLife Stadium...
28/07/2025

An samu sama da magoya baya dubu 82 da 566 sun kalli wasan Manchester United da West Ham a filin wasa na MetLife Stadium 🤯

Wannan wasan shine wasan da yafi kowanne yawan ɗibar ƴan kallo a ƙwallon ƙafar Amirka a wannan shekarar, inda ya zarce na magoya bayan da s**a kallin wasan ƙarshen Chelsea da PSG dubu 81, da 118 a gasar Club World Cup.

Duk da matsi, da wahalhalu da ƙungiyar ke fuskanta, magoya bayan ta dai suna na, kuma darajar wannan bajon na jajayen aljanu yana nan a raye ❤️

• Duniyar kwallon kafa

🚨🚨 Franco Mastantuono zai tafi Spain mako mai zuwa don fara aiki tare da Real Madrid. 🤍⏳🚨 AS | Alonso ya san da kyau cew...
28/07/2025

🚨🚨 Franco Mastantuono zai tafi Spain mako mai zuwa don fara aiki tare da Real Madrid. 🤍⏳

🚨 AS |
Alonso ya san da kyau cewa Camavinga na iya taka leda a wurare da dama.
Yana taka leda a matsayin dan wasan tsakiya mai kai hari ko kuma a matsayin mai tsaron baya tare da Tchouaméni, ko kuma a matsayin dan bayan hagu idan Carreras ko Garcia sun ji rauni.

🚨🗣️ William Saliba (dan wasan Arsenal): Za ka sabunta kwantiraginka? Ina fatan za a kammala shi nan ba da jimawa ba. Wannan shekarar, za mu yi ƙoƙari mu lashe komai.

🚨 Thibaut Courtois: Ina fatan kammala aikina a Real Madrid, wannan shi ne burina, kuma ina fatan zai zama gaskiya a ƙarshe.

🚨 DC | Rodrygo ya karɓi kira daga Florentino Perez kwana biyar da s**a gabata, wanda ya gaya masa, "Idan kana son tafiya, dole ne ka kawo tayin da ya dace, amma muna son ka a nan, ba ma son mu sayar da kai🤍

•Duniyar kwallon kafa

Har yanzu wannan taken yana nan?"Mintuna 90 a Bernabeu suna da tsayi."• Duniyar kwallon kafa
28/07/2025

Har yanzu wannan taken yana nan?

"Mintuna 90 a Bernabeu suna da tsayi."

• Duniyar kwallon kafa

Cristiano Ronaldo ya nemi da mahukuntan Al Nassr su kawo masa Marc Cucurella ƙungiyar. MARCA• Duniyar kwallon kafa
28/07/2025

Cristiano Ronaldo ya nemi da mahukuntan Al Nassr su kawo masa Marc Cucurella ƙungiyar. MARCA

• Duniyar kwallon kafa

🇸🇪🤯 Viktor Gyökeres’ season in all competitions was unreal: 🏟️ 58 games⚽️ 63 goals🅰️  18 assistsPredict how many goals h...
28/07/2025

🇸🇪🤯 Viktor Gyökeres’ season in all competitions was unreal:

🏟️ 58 games
⚽️ 63 goals
🅰️ 18 assists

Predict how many goals he will score next season with Arsenal! 🤖❤️🤍

•Duniyar kwallon kafa

Address

Abuja, Nigeria
Gwagwalada
902101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share