
26/08/2024
Bawan Allah.
Shugaba nagari
Mutumin Kirki
Shugaba Mai Gaskiya
Wakili Nagari
Dattijon Arziki
Jagoran al ummar Ƙaramar Hukumar Madobi Hon Moh'd Sani Gora
Shi Mutumin Kirki Kullum Sunansa Mutumin Kirki Kuma A Kowane Lokaci Mutun Mai Mutunci Yakan Samu Mutuntawa Da Girmamawa Daga Wurin Al’umma. Allah Yakara Girma Da Daukaka Yayi maka Jagoranci Yasa ka Gama lafiya Allah Yacigaba Da Tsare maka mutuncin ka Ameen
Allah Ya Tabbatar Mana Dakai A Matsayin Zababben Shugaban Karamar Hukumar Madobi Dan Tsarkin Jikin Manzon Allah S.A.W