Mafitarmu Alkibilarmu NNPP Kwankwasiyya kano

Mafitarmu Alkibilarmu NNPP Kwankwasiyya kano MAFITARMU ALKIBLARMU YOUTH NNPP KWANKWASIYYA MEDIA TEAM KANO

House of Assembly Kano result Source: NASARA RADIO
19/03/2023

House of Assembly Kano result
Source: NASARA RADIO

GOVERNOR KANO STATE RESULTSource: NASARA RADIO
19/03/2023

GOVERNOR KANO STATE RESULT
Source: NASARA RADIO

16/03/2023

Ina kira ga daukacin Agent Namu na NNPP da su saka ido sosai Wajen zabe daomin wani shiri da A.P.C Take Akan mata lallai mata muma mu nutsu mutuna shekara takwas ba kwana takwas bace saboda yanda sukaga bazasu ci zabeba To mukula A.P.C tayi Agent da sunan N.N.P.P dan su yaudari mata da kudi dan haka mata Ku aka shirayawa wannan kune iyayen gida Ku ake ganin za,a siya lokaci daya dan haka mata A kula kada kiyarda, wani kato yazo miki yace ga Wanda zaki zaba ze baki Atamfa ko taliya ko kudi, munsanku matan kano ,da kishin kai da Sanin ya kamata Abarki ki zabi Wanda k**e so, Sako data *'Yar jaridar kwankwasiyya*

16/03/2023

To Jam,a munsami Rahotanni da dama, Cewa yan Adawa,sun bude account A kafafen sada zumunta, na musamman domin cin zarafin manyan malamanmu,Tare da yi musu ,batanci , da sunana yan kwan kwasiyya ina kira da daukacin malaman mu da susani wannan shirine, na yan Adawa da, makirci duk dan su bata mu,saboda idonsu ya rufe,suna Neman mulki,susani,mu kwan kwasawa yan jam,iyyar NNPP. Bamu bane kuma mulki,na Allah ne duk sun manta da hakan, Allah yariga ya gama, San in Wanda ze bawa.

Kuma munkai kara gurin Allah Allah ya saka mana,bazamu gaba,yafewa Wanda yayi haka ba da sunan kwan kwasiyya, duk Wanda aka bani,yayine bisa, Adawa ko son rai malamai Abun girma mawane, da mutuntawa, dan haka bama, goyon zagi da cin mutunci daga garesu sako daga Kun giyar,

MAFITARMU ALKIBLARMU YOUTH NNPP KWANKWASIYYA, MEDIA TEAM KANO

SANARWA DAGA
'YAR JARIDAR KWANKWASIYYA

12/03/2023

Munaiwa kowa barka da zuwa

Address

Kano
Gwammaja
700821

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mafitarmu Alkibilarmu NNPP Kwankwasiyya kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mafitarmu Alkibilarmu NNPP Kwankwasiyya kano:

Share