Yusuf Garba Gwaram

Yusuf Garba Gwaram Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yusuf Garba Gwaram, Digital creator, Gwaram LGA, Gwaram.

Fearless Friday – Ka fuskanci tsoro da zuciya!Tsoron rashin nasara yana cikin zuciya.Amma zuciyar da ta yanke shawarar “...
11/04/2025

Fearless Friday – Ka fuskanci tsoro da zuciya!

Tsoron rashin nasara yana cikin zuciya.
Amma zuciyar da ta yanke shawarar “Zan yi” — zata ci nasara komai yawan faduwa.

Ka dauki abu daya da kake tsoro ka fara da shi yau.

Comment “Zan Fara” idan ka shirya fuskantar tsoronka.

’ana

27/04/2024

Wai da gaske ne budurwa marar Sana'a tafi tsohon babur hadari

30/01/2024

HAQURI MATAKIN NASARA YA ALLAH KA QARA MANA HAQURI

Akwai yiwuwar dan wasan Nijeriya Victor Osimhen wanda yake wasa a Napoli zai koma Real Madrid ko PSG ko kuma wata kungiy...
29/01/2024

Akwai yiwuwar dan wasan Nijeriya Victor Osimhen wanda yake wasa a Napoli zai koma Real Madrid ko PSG ko kuma wata kungiya da ke wasa a gasar Premier Lig ta Ingila a karshen kakar bana, kamar yadda Shugaban Kungiyar Napoli Aurelio De Laurentiis ya bayyana a karshen mako.
Wace kungiya ce kuke ganin ta fi dacewa da irin salon wasan Osimhen?

Governor Mallam Umar Namadi this afternoon attended the commissioning ceremony of the new G-City College of Health Scien...
28/01/2024

Governor Mallam Umar Namadi this afternoon attended the commissioning ceremony of the new G-City College of Health Sciences and Technology, Gwaram, a private institution built by a businessman from the area, Alhaji Adamu Yusuf (Garkuwan Gwaram).

Speaking, Governor Namadi applauded this onerous effort by the school’s proprietor, saying that it will go a long way in providing more education and opportunities for the people of the state.

Masallaci mafi tsawo a duniya, dake saman Otel a birnin Makka na cigaba da samun maziyarta.
28/01/2024

Masallaci mafi tsawo a duniya, dake saman Otel a birnin Makka na cigaba da samun maziyarta.

Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta fitar da Kamaru daga Gasar cin kofin nahiyar Afirka da ci 2-0 a wasan da s**a yi ran...
28/01/2024

Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta fitar da Kamaru daga Gasar cin kofin nahiyar Afirka da ci 2-0 a wasan da s**a yi ranar Asabar a Ivory Coast.
Mene ne ya fi burge ku a wasan?

TUKIN GANGANCI.INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN.Kawayen Amarya sun gamu da Ajalinsu yayin kai Amarya gidan aurenta sak...
28/01/2024

TUKIN GANGANCI.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN.

Kawayen Amarya sun gamu da Ajalinsu yayin kai Amarya gidan aurenta sakamakon tukin Ganganci da Direban motan yake Wato Abokin ango.

Mutum 7 ne acikin motar Kuma dukkansu Sun Mutu.

Muna Fatan Allah ya jikansu da Rahama.

27/01/2024

Kocin na Barcelona, ya faɗa wa manema labarai cewa zai bar aikinsa daga ranar 30 ga watan Yuni.

Matakin nasa ya zo bayan rashin nasarar da ƙungiyar ta yi ga Villareal da ci 5-3 ranar Asabar.

Address

Gwaram LGA
Gwaram

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Garba Gwaram posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusuf Garba Gwaram:

Share