25/02/2025
Another Confirmed Airdrop (GamerBoom) Sunyi Rasing 9M Dollars
GameBoom gaming platform ne wadan s**a samu goyon bayan investors kamar irinsu Yzi labs wanda akafi sani da Binnace labs a dabaya,BNB cooperation,Mask Network,,Bing Ventures dakuma wasu daga cikin manya Tier 2 and Tier 3 investors na crypto industry Wanda haka yabasu dama s**ayi raising kudi tsaban dala million $9M kwatankwacin Naira N13.5B.
GamerBoom sunyi lauching na social platforms nasu wanda zai bamu dama muyi completing na tasks nasu sannan kuma muyi earnings na points.
Abubuwan da ake bukata sune kamar haka, 👇🏻
1➡️X(Twitter).
2➡️Solana wallet.
3➡️Email address.
4➡️Telegram.
5➡️Discord Account
Tasks din da ake so kayi sun hada da Following nasu a twitter, Subscribing na Telegram channel nasu,Like, Retweet saikuma Joining na discord server nasu.
Saikuma daily check wanda zakayi amfani da little amount na Solana wurin daily check in a kullum,wanda duk duk abunda akeso bai wuce ma 0.00008 that's 0.01$ a kullum,zasuna baka GPT amatsayin points duk sanda ka kayi checking ko kuma ka kammala tasks.
Ashawarce dai wannan aidrop din zai iya costing 1$ so zaka iya nema sai ka ajiye a wallet naka domin daily check in dashi.Allah yasa mudace 🙏🏻✅
https://app.gamerboom.org/i/GBZEAKMU
Sunfara ranar 20 ga watan February 2025 wato kwanaki 5 das**a wuce kenann,so we are still early zamu iya farawa in sha Allah, Allah yabamu saa 👋🏻🙏🏻