Gwarzo Daily News

Gwarzo Daily News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwarzo Daily News, Media/News Company, Gwarzo local Govt, Gwarzo.

Zakkatul fitr.
10/04/2024

Zakkatul fitr.

Eidl-fitr  Daga Garin Gwarzo, Jihar Kano A Nigeria.Kai tsaye daga babban masallacin idi na garin gwarzo, guri ya dauki h...
10/04/2024

Eidl-fitr

Daga Garin Gwarzo, Jihar Kano A Nigeria.

Kai tsaye daga babban masallacin idi na garin gwarzo, guri ya dauki harami kafin gudanar da sallar karamar sallar bana a yau 01 shawwal 1444 wanda yayi daidai da 10/04/2024

Barkanmu da sallah barkanmu da Kamamala ibadar azumin ramadhan Fatan Allah ya amsa ibadunmu.

Allah ya maimaita mana.

Barkanmu da sallah.

Gwarzo Daily News

Allah daya gari ban ban...
08/04/2024

Allah daya gari ban ban...

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce an ga watan a jihohi biyar, abin da ke nufin gobe Talata ce ranar Idin Ƙaramar Sallah.

Barkanku da Sallah jama'ar Nijar🙏🏽

08/04/2024

Watan Ramadan zai cika kwanaki 30 kuma ranar Laraba 10 ga watan Afrilu, ita za ta kasance 1 ga watan shawwal kuma ranar Ƙaramar Sallah a Najeriya.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/49s9wCU

08/04/2024

Da Dumi-Dumi

Ba a ga watan karamar sallah na Shawwal ba a Saudiyya.

Hukumomin kasar s**a ce sallah sai ranar Laraba.

07/04/2024

Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duban watan sallah daga ranar Litinin

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3VInwFk

BREAKING NEWS...Majiyarmu ta laburto mana cewar " a yanzu haka an fara aikin Gwarzo City Gate (Katafariyar Kofar shiga g...
07/04/2024

BREAKING NEWS...

Majiyarmu ta laburto mana cewar " a yanzu haka an fara aikin Gwarzo City Gate (Katafariyar Kofar shiga gari ta Zamani) wadda HE A.T.M Gwarzo ya kuduri aniyar aiwatarwa.

Kofar tana gab da shigowa babban garin gwarzo ta gabas kan titin Gwarzo zuwa kano, a karamar hukumar ta Gwarzo.

Mun samu sahihancin Wanann labari daga shafin
© Gwarzo Babban Gari Page
Wanda s**a wallafa a shafinsu na facebook tun Ranar 10-03-2024

07/04/2024
Gwarzo Daily News

Address

Gwarzo Local Govt
Gwarzo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwarzo Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share