One Voice One Nigeria

One Voice One Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from One Voice One Nigeria, Media/News Company, Kano, Gwarzo.

🇳🇬 ONE VOICE ONE NIGERIA 🤝 Haɗa Kan Arewa da Kudu 🕊️ Zaman Lafiya • Tsaro • Adalci 👥 Muryar Haɗin Kan 'Yan Najeriya 📢 Tare Za Mu Gina Najeriya Mai Kyau 💚🤍💚 One People, One Nation, One Future

Jiya a Kano ta arewa ankai nawa 5 ana ta addanci a kauyakun gwarzo amma Rasdan yayi shiru babu daukar mataki
15/08/2026

Jiya a Kano ta arewa ankai nawa 5 ana ta addanci a kauyakun gwarzo amma Rasdan yayi shiru babu daukar mataki

Wannan shine Abinda ya dace da azzaluman dake mulkar mu good👍  Meye ra ayin ku akan irin wa 'yan nan azzaluman 👇
29/07/2026

Wannan shine Abinda ya dace da azzaluman dake mulkar mu good👍

Meye ra ayin ku akan irin wa 'yan nan azzaluman 👇

19/07/2026

Ni dai bazan ce komai 'yan🥛yau kar kuje kallo👀👀

One Voice One Nigeria

SAI YANZU AKA TUNA DA GASKIYA?Abin takaici ne yadda ake ganin wasu suna yin shiru lokacin da ake kashe rayukan bayin All...
17/07/2026

SAI YANZU AKA TUNA DA GASKIYA?

Abin takaici ne yadda ake ganin wasu suna yin shiru lokacin da ake kashe rayukan bayin Allah, ana sace mutane, ana tada zaune tsaye, kuma al'umma na cikin halin ƙunci.

Amma da zarar an yi magana ko s**a a kan Malam Sani Yahaya Jingir, sai a ga hayaniya da martani daga ko'ina.

Tambayata ita ce: Shin rayukan al'umma ba su fi muhimmanci ba? Shin ba ya kamata a riƙa yin magana da ƙarfi kan duk wani zalunci ba, ba tare da nuna bambanci ba?

Ina kira ga malamanmu da su ji tsoron Allah, su kasance masu faɗin gaskiya a kowane lokaci, su kare gaskiya da adalci ba tare da la'akari da wanda abin ya shafa ba.

Allah Ya kare ƙasarmu, Ya kawo zaman lafiya, Ya shiryar da mu baki ɗaya zuwa abin da yake daidai. Amin.

One Voice One Nigeria

06/07/2026

Kayyasaa

04/07/2026

Kayyasaaa

🇳🇬 ONE VOICE ONE NIGERIA💚 Najeriya ba za ta canza da addu'a kaɗai ba, sai da haɗin kan 'yan ƙasa.Duk inda ka fito, abin ...
03/07/2026

🇳🇬 ONE VOICE ONE NIGERIA

💚 Najeriya ba za ta canza da addu'a kaɗai ba, sai da haɗin kan 'yan ƙasa.

Duk inda ka fito, abin da ya kamata ya fi haɗa mu shi ne ƙaunar Najeriya. Mu zama masu yaɗa zaman lafiya, haɗin kai, adalci da ilimi.

👇 TAMBAYAR YAU: Idan aka ba ka damar canza abu ɗaya kacal a Najeriya, me za ka fara canzawa?

Rubuta amsarka a comments, sannan ka yi Share domin muryarka ta isa ga mutane da yawa.

🇳🇬

02/07/2026

Zamfara state 👀

Address

Kano
Gwarzo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when One Voice One Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share