21/09/2025
TARIHIN MUSULUNCI BA ZAI MANTA DA MORSI BA
Shekaru shida da mutuwar Marigayi Shugaban Kasar Egyp Muhammad Morsi dan kishin Musulunci, ya rasu a cikin kurkuku
Shine Shugaban Kasar da yaje Majalisar dinkin duniya a gaban Yahudawa ya yabi Annabi Muhammad (SAW)
Shine shugaban Kasa na farko a cikin Shugabannin Kasar Egypt da ya ja Sallah a Masallacin Annabi (SAW) dake Madina
Shine Shugaban Kasar da ya budewa Fa|sdinawa iyakar Kasar Egypt saboda za|uncin da ¥ahudawa suke yi musu
Shine Shugaban Kasa Malamin Addini, Hafizin Qur’ani, kuma kwararran Engineer a fannin karatun boko
Shine Shugaban Kasar da ya fito da Malamai da duk wanda aka daure a gidan yari bisa zalunci a mulkin Husni Mubarak
Shine shugaban Kasar da yayi kokarin gabin cewa tsarin Kasar Egypt ya tafi daidai da Tsarin Musulunci
Shine wanda gurbatattun Larabawa masu kawance da Amurka s**a hada baki da |$ra'i|a aka kifar da Gwamnatinsa aka kai shi gidan yari
Shine Shugaban Kasar Egypt da yayi $hahada a kurkuku a hannun karnukan ¥ahudu mak!¥a addinin Allah s**a ka$he shi ta hanyar sha¥ar da $hi guba
Shine Shugaban Kasar da aka hana 'yan uwansa, da Masoyansa Sallaci gawarsa.
An gaifeshi a ranar 20-8-1951
Yazama Shugaban Kasa a ranar 30-6-2012
Anyi masa juyin mulki a ranar 3-7-2013
Ya rasu a kurkuku a ranar 17-6-2019
Allah Ka jikansa, Allah Ka bashi ladar shahada
Assafi