Ajeed Media

Ajeed Media Public Interview, Talkshow.

27/05/2026

Yadda Ke Gudanarda Bikin Hawan Dawakai Na Babbar Sallah.

Ubangiji Allah Ya Maimaita Mana Ameen
© Ajeed Media

31/03/2026

INA NA GAWUNA DO ALLAH INA NA GAWUNA AIYA KAI 🤣😂🤸💃🕺

Tsohon gwamnan jihar Rivers Rotimi Amaechi ya sauka a jihar Kano a ƙoƙarin tarbar Sen Rabi'u Musa Kwankwaso zuwa jam’iyy...
30/03/2026

Tsohon gwamnan jihar Rivers Rotimi Amaechi ya sauka a jihar Kano a ƙoƙarin tarbar Sen Rabi'u Musa Kwankwaso zuwa jam’iyyar haɗaka ta ADC.

Me za ku ce?

©️ Ajeed Media

SAI KUN BIYA DIYYA, IDAN KUNA SO WANNAN YAKIN YA TSAYA....Malam Ali Larijani sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, ya...
08/03/2026

SAI KUN BIYA DIYYA, IDAN KUNA SO WANNAN YAKIN YA TSAYA....

Malam Ali Larijani sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, ya yi wani bayani da zai iya girgiza kasuwannin duniya..

Yakin zai ƙare ne kawai idan maƙiyan Iran sun fahimci cewa ba su da nasara akan Iran, kuma sun amince su biya diyyar ɓarnar da s**a aikata..

Mashigin ruwan Hormuz har yanzu a rufe take kwana na 9 da fara yaki, Kusan kaso 20% na man fetur din duniya yana wucewa ta nan ne..

Iran har yanzu tana da cikekken karfi a bangaren malamai masu linzami na ballistic da suke ajiye a maboyarta...

Iran tana nan da karfinta a jiragen yaki marasa matuki (drones) har yanzu tana da dubun dubatan drones a ajiye...

Masana’antun kera drones suna cigaba da samar da sabbin drones a kowacce rana a Iran..

Gwamnatin Iran ba ta rushe ba kamar yadda Amurka tayi hasashe a farko, a takaice ma jagorancin yanzu sun kasance masu tsattsauran raayi ba kamar na baya ba..

Al'ummar Iran sun haɗe kansu wajen giyon bayan gwamnati maimakon samun yan tawaye yadda Amurka tayi zato...

Farashin gangar ɗanyen man fetur yana kusa kaiwa dala $100 a kowace ganga — yanzu yana dala $96...

Farashin iskar gas a Turai ta ninka sau biyu daga €30 zuwa €50 cikin kwanaki kaɗan..

An tafka babbar asarar Dala tiriliyan $3.5 a kasuwannin kudi a wannan makon...

Masana tattalin arziki suna hasashen gangar ɗanyen man fetur zata kai $150 zuwa $200 idan Hormuz ya ci gaba da kasancewa a rufe...

Lokacin da kasuwanni za su buɗe ranar Litinin, ana iya ganin ƙarin tiriliyan $8–9 sun ɓace duk sakamakon wannan yaki...

Amurka tana yaudarar duniya akan wai tana samun nasara a yakin, bayan a zahiri sune suke tafka mummunar asara a kowace rana, Iran ba zata yadda a tsagaita wuta ba har sai an biyata diyyar duk asarorin da tayi tun daga farkon lokacin da aka sanya mata takunkumin karya tattalin arziki har zuwa wannan lokacin.

To Madallah...

07/03/2026

Yesterday All Goals Highlights

06/03/2026

WAN NAN SHINE GASKIYAR DALILIN DAKATAR DA MALAM SALIHU ALKALI ZARIA

Martanin Maganganu daga Bakin Babban malami Yusuf Sambo Rigachikum

06/03/2026

🤲 Ubangiji Allah kabamu kud'i badan Halinmuba
Ameen

KAMAR A MAFARKI NAKE ....Alon Mizrahi ɗan Izra@ila mai sharhi akan lamuran siyasar duniya yake bayyana cewa, a gaban ido...
06/03/2026

KAMAR A MAFARKI NAKE ....

Alon Mizrahi ɗan Izra@ila mai sharhi akan lamuran siyasar duniya yake bayyana cewa, a gaban idonmu yau muna kallo an samu kasar da ta iya kai farmaki a sansanonin Amurka ba tare da shakka ko tsoro ba...

Amurka fa, ba wai wata kasa daban ba, tayaya wani mutum zaiyi zaton cewa zaa iya samun kasar da zata kai hari a sansanin sojan Amurka, ballantana har a halaka sojan Amurka...

Amma yau ga kasar Iran ta ragargaza sansanin sojan Amurka dake Qatar, Bahrain, Kuwait, UAE, Jordan da Saudiyya kuma bata tsaya a iya sansanin soja ba, akwai wasu kayayyakin tsaro na Amurka da Radars duk na Amurka dake gabas ta tsakiya duk Iran ta lalata su ba tare da tsoro ko fargaba ba...

Watanni kadan da s**a wuce idan wani zai ce mun zaa iya samun kasar da zatayiwa Amurka haka cikin gaggawa zan karyata...

Tuni Iran ta nunawa duniya cewa IRON DOME da THAAD duk shirmen banza ne, tun bayan fara yakin nan kullum sai makaman Iran sun sauka a Izra@ila...

Address

Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajeed Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share