20/07/2025
Jama'a Ku yi hankali da Falwaya!
Matarsa ta rasu — ko dai haka kowa ya zata...
Yayin da suke kokarin fito da ita daga cikin gida domin jana’iza, sai makarar ta bugu da falwaya, ta faɗi ƙasa!
Abin mamaki? Ashe ta fada ne cikin doguwar suma... sai zugin wutar lantarki ya farkar da ita, ta farfaɗo daga doguwar suma!
Ta sake rayuwa har na tsawon shekaru huɗu bayan faruwar hakan, sannan tayi mutuwar gaskiya a karo na biyu.
Yanzu kuwa, yayin da s**a sa ta cikin makara suna kokarin fita da ita, sai mijinta ya biyo su a baya cikin tsoro yana ta ihun:
— Ku lura da falwaya!
— falwaya fa, Jama'a!
— Ku kula da falwayar nan, don Allah!
— faaalwayaaaaa faaaa, ‘yan’uwanaaaa... falwaaayaaaa!!
— Ku lura da falwaya, mutanen arziki!! 😂😂
Kuyi following sannan kuyi sharing Don wasu su amfana