
06/07/2025
Innalillahi wa'innah Ilaihi raji'un!!!
A madadin Hon. Abubakar Joga muke ƙara miƙa ta,aziyya ga iyalai da ɗaukacin jama,ar gumel na rashin shugaban ƙaramar hukumar su
Allah ya jiƙansa da rahama ya kyautata makamancin sa.