Abba G

Abba G Journalist ๐Ÿ”Š
"Fake people are like a mirror, they reflect what they think you want see"....
In fact....

Passports.... For those who want to submit their application...Listen many people are upload their pictures like this......
21/07/2025

Passports....
For those who want to submit their application...
Listen many people are upload their pictures like this...
So stop doing that's u guys try to get a normal passports for this issue thanks

Breaking news..... Kafar yada zumunta ta facebook tayi caa akan wannan baiwar allah wadda ke aiki a gidan radio ๐Ÿ“ป rfi......
20/07/2025

Breaking news.....
Kafar yada zumunta ta facebook tayi caa akan wannan baiwar allah wadda ke aiki a gidan radio ๐Ÿ“ป rfi...
To amma har yanxu munayin bincike don zakulo abinda ke faruwa...

19/07/2025

Muna siyan account na Tik tok, facebook 10k followers to above
ASAP

Let's go.....
19/07/2025

Let's go.....

Breaking news..... Shin kuji dadin zuwan dan wasa Rashford ko kuma?
19/07/2025

Breaking news.....
Shin kuji dadin zuwan dan wasa Rashford ko kuma?

Breaking news.....Real Madrid haryanxu basu hakura da neman dan wasa rodri b, shin kunaso yaxo.Fabrizio Romano
19/07/2025

Breaking news.....
Real Madrid haryanxu basu hakura da neman dan wasa rodri b, shin kunaso yaxo.Fabrizio Romano

Annabi muhammad S. A. W
19/07/2025

Annabi muhammad S. A. W

Wato dole Sidra yake tafiya kamar zai rayu kamar zai mutu har acinma inda Ake son zuwa Kam susoma maganar TGE Aljefairi ...
19/07/2025

Wato dole Sidra yake tafiya kamar zai rayu kamar zai mutu har acinma inda Ake son zuwa Kam susoma maganar TGE

Aljefairi ya daukowa Kansa aiki ne mai girma

Sidra daga farko har karshenta Tsarin musulunci zaabi da ita

Har zuwa TGE ma

Kafin suyi listing tokens Nasu suna Bukatar yin verified na account din kowa sannan

Kuma ranar TGE zasu sallami kowa babu maganar vesting Yadda coredao s**ayi babu maganar wasu zaaje kasuwa dasu wasu babu zuwa kasuwa dasu Yadda akayi da pi

Shiyasa s**a kirkiro wannan Tsarin mass KYC daganan zuwa TGE inkaga account naka unverified kafin TGE to Kaine Kaso

Tsarin musulunci da s**a Dauko dole zasuyi komai da Gaskiya shiyasa zasu sha aiki da wahala Sosai ganin cewa crypto ta KO ina inta Akwai inda zakaga project yabawa community wahala

Kuma token babu vesting hakan ke nuna ranar TGE duk coins din da aka yi mining zaashiga kasuwa dasu na community gabadaya

A tunaninka circulation supply na Sidra zaikama nawa kafin lokacin ? ๐ŸคฆTo kudin da zasu fitar rannan BA karamin yawa zaiyi BA domin duk marketcapp da s**a Saka to suna Bukata ninkinsa a waje da zasu ke karawa in community na Siyarwa

Sidra team da Sidra community zaayi ta tafiya a da hakuri haka har sai ankammalawa kowa KYC zasuyi listing

Zaazo inda companies na kyc na Bukatar kukawo sumuku a arha Amman babu Wanda zaayiwa shine tsarinsu

Duk kukontar da hankalin Ku wadanda s**a Matsu da sai sunyi KYC ayanzu Da kudin Sidra kusan 450 da Ake biya

Team dai sun hada community da aiki sunja gefe suna abubuwan da sukega mafitane GA project Nasu (building)

Wannan Hoton aljefairi ne CEO na Sidra ๐Ÿค—

Allah tabbatar mana da alheri yakai Sidra GA nasara

Dan allah ka tabaji yace bayasan yarinyar nan
18/07/2025

Dan allah ka tabaji yace bayasan yarinyar nan

Breaking news......Wae me yake faruwane kowa sai post din wannan baiwar allah nan yake... Wae wayece?
18/07/2025

Breaking news......
Wae me yake faruwane kowa sai post din wannan baiwar allah nan yake...
Wae wayece?

Breaking news๐Ÿ”ฅAn gano cewar wannan yar wasan itace jaruma tafarko a kannywood wanda kowa yake mata fatan alkhairi kuma y...
18/07/2025

Breaking news๐Ÿ”ฅ
An gano cewar wannan yar wasan itace jaruma tafarko a kannywood wanda kowa yake mata fatan alkhairi kuma yake yabonta,,,
Ba iya wannan tana birge kowa da kowa....
Ko meye yasa?

Reformers blog sunce: kowa ya tanadi documents dinsa kafin ranar litinin 21 ga wannan watan domin cike form dinsa.... Su...
18/07/2025

Reformers blog sunce: kowa ya tanadi documents dinsa kafin ranar litinin 21 ga wannan watan domin cike form dinsa....
Sunayiwa kowa fatan nasara....
Idris Musa

Address

Gabari
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba G posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share