Dan gata

Dan gata Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan gata, Digital creator, sambo, .

02/07/2025

WANNAN LABARIN GASKIYANE. Read on;
Wata budurwace kullum in zata dawo daga Makarantar dare setayi yanke tabi hanya mafi kusa dan zuwa gida .hanyar ta kasance me duhu kuma shuru da sabbin ginegine wanda ba'a gamasu ba, tana cikin tafiya . Ta hangi wani mutum A tsaye k**an yana jiran wani. Tayi mugun tsorota 🥺Amma seta k**a addu'a tace 👉 Allah Kafutar dani hanyar Nan lafiya 🙏 . Amen."
Tacigaba da tafiya har taje tawuce mutumin. bayan ta isa gida Da wannan daren takunna kallon gidan television Na labarai
Taga wannan mutumin da Tawuce Ya yiwa wata feyde sannan yakashe wata budurwa .

Yan sanda sunacewa mutumin yace musu wata budurwa ta wuce mintina 10 da s**a gabata.

S**a tambaye shi miyasa be kashetaba
Yace Akoi wani mutumi Atare Da ita

Allah ka kasance taredamu Acikin tafiyar mu🙏. Munsanda bamai ganinka Allah Amma kana tareda mu Aduk inda muke. Kashi 95% Na mutane zasu karanta suwuce
, amma iya mutum 5% Da zasu karanta & share it to 5 different Facebook groups .
In sha Allahu bazakaji kunyaba duniya da lahira ..Sorry hannunda be zabi Allah Yarufamasa asiriba!

Inhar kayi imani cewa Allah zeiya kareka aduk halinda kkciki ? Ka rubuta 👉 alhamdu lilah?
Share 5
different Facebook groups like page
🔥♥️🔥♥️🔥♥️🔥

Ïtz Däñ Gãskë

30/06/2025

MUHAMMAD
RASULLA
S A W

A KO B
30/06/2025

A KO B

allha
30/06/2025

allha

African talented boy ❤️❤️🙏🏾 show him love 💕
30/06/2025

African talented boy ❤️❤️🙏🏾 show him love 💕

Address

Sambo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan gata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share