Islamiya malam Yusuf memorial islamic center Hong

Islamiya malam Yusuf memorial islamic center Hong Islamiya ne na koyan karatun baki yara da manya daga shikara 7 zuwa shekara 15

13/12/2023
19/07/2023

الحمد لله نحن الان في العام جديد

02/06/2023

FALALAR BARIN ZUNUBI

"Wanda ya bar saɓon Allah alhali ran sa tana sha'awar sa, Allah zai canza ma shi da yalwa da imani a zuciyar sa, da albarka a cikin arziƙin sa da lafiya a jikin sa"

ADDINI DA RAYUWA." In ka cire ADDINI a rayuwar ka, baka isa ka bambamce rayuwar ka da rayuwar Ragonka ba. Saboda duk abi...
28/05/2023

ADDINI DA RAYUWA.

" In ka cire ADDINI a rayuwar ka, baka isa ka bambamce rayuwar ka da rayuwar Ragonka ba. Saboda duk abinda kaga ya bambamce Mutum da Dabba, to addini ne. ka kalli wanda ba Musulmi ba, ka kalli Karensa, duk abinda yake yi Karensa ma yanayi. "

SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM.
( Hafizahullah )

اللهم إني أسألك حسن الخاتمة 🤲🤲

24/05/2023

Yan uwana wlh a kwai yaki agabanmu, shine yaki da zuciyan mu yaa Allah yasa mufi karfin zukatammu

19/05/2023

يَا أَيُّهَا الَّذِينَ ءَامَنُوا كُلُوا مِنْ طَيِّبَاتِ مَا رَزَقْنَاكُمْ وَاشْكُرُوا لِلَّهِ إِنْ كُنْتُمْ إِيَّاهُ تَعْبُدُونَ

19/05/2023

إِنَّمَا يَأْمُرُكُمْ بِالسُّوءِ وَالْفَحْشَاءِ وَأَنْ تَقُولُوا عَلَى اللَّهِ مَا لَا تَعْلَمُونَ

19/05/2023

يَا أَيُّهَا النَّاسُ كُلُوا مِمَّا فِي الْأَرْضِ حَلَالًا طَيِّبًا وَلَا تَتَّبِعُوا خُطُوَاتِ الشَّيْطَانِ ۚ إِنَّهُ لَكُمْ عَدُوٌّ مُبِينٌ

Address

Hong

Telephone

+2349016171492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islamiya malam Yusuf memorial islamic center Hong posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islamiya malam Yusuf memorial islamic center Hong:

Share

Category