khalas Hausa Tv

khalas Hausa Tv Am jamilu umar matazu a journalist content creator l based at ibadan oyo State

14/09/2026

Shugaban Apc Arewa community a jahar oyo Hon Bashir Abubakar lukuman mai Barno Ashirye muke Don Ganin jamaiyar Apc ta karbi mulki ajahar oyo

13/09/2026

Gaskiya da Rikon Amana shine ya kaini matsayin da nakai inda yanzu haka ina aiki a maaikatar Ayyuka da Gidaje a matakin Gwamnatin tarayya Don haka ina kira ga matasa su tashi tsaye wajen Neman Na kansu su rike Gaskiya da Rikon Amana inji Engr Abubakar lukuman mai Barno a lokacin da yake tattauna da khalas Hausa Tv

12/09/2026

Jagoran jamaiyar Apc Arewa community a unguwar sabo ibadan murtala Ahmed kofa ya bayyana cewa Apc ce zata cigaba da mulki ajahar oyo

12/09/2026

Kasar America kasa ce dake mutunta baki ta bakin tafidan sarkin Hausawan America wanda ya kashe shekaru 20 yana zaune a kasar

Innalillahi wainna ilehi Rajiun Allahumma Gafirhum warahamu Amadadin khalas Hausa Tv da maaikatan ta muna Mika sakon taz...
30/08/2026

Innalillahi wainna ilehi Rajiun Allahumma Gafirhum warahamu Amadadin khalas Hausa Tv da maaikatan ta muna Mika sakon tazkiyya ga yan uwa da abokan Arziki bisa Rasuwar marigayi Alhaji Ado shuaibu Dansudu babu shakka mutumne jajirtatte Na mutane ya taka muhimmiyar Rawa wajen kare mutuncin yan Arewa mazauna jahar Lagos mutumne mai hudda da yan jaridu ina adduar Allah ya baiwa iyalansa jure wannan Rashi Daga
Jamilu umar matazu Editan khalas Hausa Tv

29/08/2026

Alhaji umaru Lado ya yabawa sabon shugaban kasuwar Doya Dake mile 12 ajahar lagos Wanda cikin kankanen lokaci ya samar da cigaba awannan kasuwa Alhaji umaru Lado wanda ya taba rike mataimakin shugaban kasuwar yayi adduar Allah ya Gafartawa marigayi Alhaji Muhammadu Dandamma yabo wanda ya shugabanci kasuwar

28/08/2026

Mai martaba sarkin Hausawan shasha(wamban jikamshi)malam iliyasu isah kira yayi kira ga yan Arewa mazauna jahar lagos su Guji Daukar doka a hannunsu su zauna lafiya da junansu ya bayyana hakan ne a fadarsa yayin da yake Nuna damuwarsa akan abinda ya faru a mose ikola ipaja Ayobo karamar hukumar Alimosho inda akan Naira Dari biyu ya jawo asarar rayuka da dukiya wanda rashin hakuri ya jawo Don haka mu rika Hakuri da junanmu

27/08/2026

shahararren Gidan Abincin iya meta dake unguwar Bodija ibadan ya shirya wasan kwallo tare da karrama fitattun mutane dake baiwa harkar wasanni Gudunmuwa wasan ya samu halarta yan kasuwa da yan siyasa tare da sarakuna

26/08/2026

Khaliphan Tijjaniya a jahar oyo kuma Naibin Babban masallacin jumaa Dake unguwar sabo ibadan ya bukaci mata su tashi tsaye wajen Neman ilimin addini Nana zamani su Guji Shan miyagun kwayoyi yayi adduar Allah ya bamu shugabannin da zasu tausaya mana awannan zabe mai zuwa ya kuma yi adduar dorewar zaman lafiya akasarmu Najeriya khaliphan Tijjaniya yayi bayani ne ayayin da khalas Hausa Tv ke tattauna dashi bayan kammala zagayen maulidi da aka Gudanar a unguwar sabo ibadan

26/08/2026

Sarkin Hausawan ibadan Muhammadu Dikko Na 2 yayi kira ga matasa su tashi tsaye wajen Neman ilimi domin shine Gishirin zaman Duniya yayi wannan kira ne a sakon sa Na zagayen maulidi karo Na 25 da aka Gudanar a unguwar sabo ibadan

Address

Bodija Ibadan
Ibadan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when khalas Hausa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category