Saraki media team

Saraki media team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saraki media team, Digital creator, Ibadan.

IDAN AKA JARABCHEKA DA HASSADA GAMUTANEN DA KULLUM TUNANIN SU AKAN MAKOMAN AL'UMMA NE.SO WALLAHI KASHIGA UKU SAU UKU.DOM...
24/09/2026

IDAN AKA JARABCHEKA DA HASSADA GAMUTANEN DA KULLUM TUNANIN SU AKAN MAKOMAN AL'UMMA NE.
SO WALLAHI KASHIGA UKU SAU UKU.

DOMIN DUK WANI BITA DA QULLA BAZASUYI TASIRI AGUNSU BA.

HASALIMA QARAMUSU KARSASHI KAKEYI, YA KAI DAN HASSADA.

Saraki media team
Saraki Mahmud
Saraki Sunusi
Saraki political Vanguard
Sanusi Suleiman K

24/09/2026

Celebrating my 13th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

WANNAN HALIN DA KUKE NUNAWA SHINE KUNSALLAMA BAKU DA BURIN CHIGABAN TAKAI DA SUMAILA AKARA HAKURI YAN GWAGWARMAYA LOKACH...
23/09/2026

WANNAN HALIN DA KUKE NUNAWA SHINE KUNSALLAMA BAKU DA BURIN CHIGABAN TAKAI DA SUMAILA AKARA HAKURI YAN GWAGWARMAYA LOKACHI ALKALI
TRANSFER TRANSFER TRANSFER
Alhmdulillah transfer a aikin gwamnati ba laifi bane tunda lokacin da akabamu offer mundauki Alkawari zamuyi aiki ga duk inda akaturamu

Amma idan za'ayi transfar arinkayin Mai tsafta saboda tsaftace aiki musamman ma harkar ilimi

Tabbas akwai Abubuwa dayawa dasuka faru Dani kafin ayimin transfer
Wanda muka tattauna da wasu manyan jami'an ma aikatar ilimin sai dai bamu cimma matsayaba

shine yanzu akabani takardar transfer wanda akayi amfani da siyasa aciki wanda tunanina Yabani rashin karbar kudirin shine yajawo haka,

Amma Babu komai yanayin aikine dakuma yanayin siyasa sannan Kuma haka Allah yatsara acikin littafin rayuwata Koda siyasa ko Babu siyasa haka sai yafaru acikin abinda Allah ya kaddaramin Alhmdulillah Alhmdulillah Alhmdulillah

Tabbas mune mukazabi Barrister da muntari a 2023 sannan zamu sake zabar Hon.Abbas saraki kachako a 2027 domin munyarda da nagartassa sannan Al'ummar Takai da sumaila ma sunyarda da nagartassa

Akarshe inayiwa yan uwana wadanda mukayi siyasa tare abaya da wadanda mukeyi dasu yanzu ayi siyasa Mai tsafta Banda cin mutuncin juna domin political Appointment is a temporary

Akarshe dai Inayiwa Al'ummar garin Shukutu Dake mazabar Bagwaro zakuyi babban Bako

Rayuwa kenan Allah yasa hakane yafi Alkairi Arayuwar mu,

Rabiu Yakubu Yada co'ordinator Abbas saraki media faruruwa ward 🙏

23/09/2026

INA KARA TABBATAR MUKU DACHEWA GANI YA KORI JI

a Tafiyan Gidan Hon. Abbas Ubah Saraki babu dana sani, Babu yaudara, ba ha'inchi, ba bita da kulla sai taaarun alkhairan da bazasu musaltuba All.

Tabbaas ayi saraki domin sarakin nakowane.

Sanusin Saraki media team ✍️

The real creativity The handsome ManSARAKI NAKOWANE SANUSIN Saraki media team
23/09/2026

The real creativity
The handsome Man
SARAKI NAKOWANE

SANUSIN Saraki media team

Alhamdulilah (Hon) Abbas Ubah Saraki Mai zuciyar Alkhairi da Taimakon Al,umma Yadda kake taimakon Al,umma Kaima Allah Za...
22/09/2026

Alhamdulilah (Hon) Abbas Ubah Saraki Mai zuciyar Alkhairi da Taimakon Al,umma Yadda kake taimakon Al,umma Kaima Allah Zai shiga lamuranka Zai Baka Nasara a duk abin da kake nema zakasamu Nasara Insha
Allah.

Aiki yana Kara gudana na kwalabati guda biyu Daga Mazabar falali Zuwa Karamar Hukumar takai Wannan Aiki
Ya Hada local government biyu Sumaila da Takai Aikin da Rabiu Ibn Yusuf Yakasa cmrd musa ali Yasa chairman na Karamar hukuma ya kasa lokaci guda dan Takarar Kujerar Majalissar Taraiya a Jam’iyar NDC Hon Saraki Ya dauki nauyin wnn Aiki da kudin sa mutumin da yake Irin wnnan
Aiki tun kafin Jama’a su zabe shi Ina ga yazama shugaba

Samun Hon Abbas Ubah Saraki a Yankin Sumaila da Takai
Ba Karamar Ni’ima bace Allah ne yakawo mana Saraki Domin ya chanza mana Bakar Siyasar da ake mana a Yankin Mu na Tak/sml Jama’ar Garin falali da Yankin Sumaila da suke amfanu wa da wnn hanya yan APC da Ndc da duk Jam’iyar adawa ma sun bamu tabbacin zabar hon Abbas Saraki a zabe mai Zuwa Zamuyi Nasara Insha Allah Saraki Alheri ne.

Abbas Ubah Saraki
Saraki Suleiman
Muttaka Uba Saraki
Saraki Mahmud
Baba Saraki
Saraki Musa

22/09/2026

S P E C I A L C H A L L E N G R

BY JUSTICE KAWU BAFFA.

Saraki media team Bashir Hassan Shariff MD Ibrahim Kyari Sumaila Musa Awdii Saraki political Vanguard Salihi Adamu Sardaunan Takai Zaharaddeen Yakub Dollers Hon Umar Algamawy Abdulazeez Nura Haske Umar Usman Uuk Saraki Sunusi Muttaka Uba Saraki Gambo Ubale

A ƙoƙarinsa na kawowa yankin Takai da Sumaila cigaba ta fannoni da dama, a yau mai Girma Hon Abbas Ubah Saraki  ya gana ...
22/09/2026

A ƙoƙarinsa na kawowa yankin Takai da Sumaila cigaba ta fannoni da dama, a yau mai Girma Hon Abbas Ubah Saraki ya gana da Mataimakin Shugaban Jami'ar Open University da kuma Director ɗin makarantar a Headquarter ɗin su da ke Abuja domin su samar da Center a garin Takai.

A zaman na su, sun tattauna yadda Jami'ar Open University za ta nemi sahalewar Federal Ministry of Youths and Suports don ta ba su Takai Youth Center don ta zama wani reshe na jami'ar Open University.

Insha Allah, Hon Abbas Ubah Saraki ya tabbatar mu su zai ba su kowacce irin gudunmawa don wannan reshe ta tabbata a Takai ko da kuÉ—i ne daidai gwargwadon abun da zai iya.

Abbas Ubah Saraki
Hon Abbas Sani
Hon Umar Algamawy
Muttaka Uba Saraki
Umar Danbaba
Abu'ubaida Rabiu Inuwa

Address

Ibadan
ZIPCODE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saraki media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share