Comrade MUSA Abdullahi IKARA

  • Home
  • Comrade MUSA Abdullahi IKARA

Comrade MUSA Abdullahi IKARA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade MUSA Abdullahi IKARA, Digital creator, .

12/05/2025

Kada ka yi Alfahari ko tunkaho da wannan duniyar, watakilama;
Likkafanin da za ai suturarka ya iso kasuwa.
😭🙏🏽

Barkono  with affordable  price
24/11/2024

Barkono with affordable price

BAKI SHIKE YANKA WUYA:Yin shuru fa ado ne ga Malami, rufin asiri ne ga jahili.Yana daga alamar cikar hankali yin shiru a...
27/01/2024

BAKI SHIKE YANKA WUYA:
Yin shuru fa ado ne ga Malami, rufin asiri ne ga jahili.

Yana daga alamar cikar hankali yin shiru akan abinda ba ruwan ka da abinda baka gama gane mi ake nufi ba.

Tawaya ce yawan sa baki akan komi don alamace ta rashin rike mutumci.

Mai Tsoma baki a kowanni abu ana yawan k**a shi da karya da son a sani ga yawan kunyata da wauta

Bakin dan adam a rufe yake don ana son yawan shuru da kame harshe, kunnen mu a bude yake don an fi son sauraro

Yawan surutu ga malami da shugaban al'umma shi ake nufi da Tallar tsintsiya ba dauri, wato rayuwa ba dattaku ba k**ala ba mutumci ba nagarta

Hakiaka Mala'iku na rubuta duk abinda muke furtawa, kuma za'a yi mana hisabi akan kalaman mu ranar lahira

Allah ya tsare mana imanin mu da mutumcin mu, amin

Great Nigeria studentsGreat Kaduna state studentsGreat ikara local government students Great ikasa Aluta continuedAluta ...
11/12/2023

Great Nigeria students
Great Kaduna state students
Great ikara local government students
Great ikasa
Aluta continued
Aluta acerta
Aluta para
Aluta gigi
MUHAMMAD BELLO TRUSTEES CIRCLE (MBTC).

Earlier today, the Muhammad Bello Trustees Circle (MBTC) paid a courtesy visit to the Vice Chairman of Ikara Local Government Council, Hon. Aliyu Aminu.

The visiting was led by the MBTC Chairman, Cmrd. Muhammad Munir (Excellency), purposely to have a constructive dialogue with the Vice Chairman, and also to solicit for support and guidance in the aspiration of Cmrd. Muhammad Bello. Many suggestions and instructions were received by the Vice Chairman according to a foresighted and administrative view.

The MBTC is hereby pleading to the youths especially the Good students of Ikara L.G.A to join the struggle, which is aimed to make better a best. We're also soliciting for the best wishes and advise of the general public, and it shall be acceptable.

Signed:
Cmrd. Muhammad Munir (Excellency).
(MBTC Chairman)

 🎓🙏🎓 i have made it. Congratulations to my humble self on my graduation from  FEDERAL COLLAGE OF AGRICULTURAL PRODUCED T...
23/11/2023

🎓🙏🎓
i have made it.
Congratulations to my humble self on my graduation from FEDERAL COLLAGE OF AGRICULTURAL PRODUCED TECHNOLOGY, KANO (FCAPT).📚🗞📝
My heartfelt gratitude to almighty Allah for his grace, guidance for keeping me alive to ascertained this educational achievement, also keep me alive to see this wonderful, unforgettable, remarkable and joyful day in my life.
Special gratitude and appreciation to my parents who made it possible for me to see this educational level. My word's will not satisfy to thanks you, may Allah continue guide and protect you. May he have mercy for us. My appreciation goes to my families, brothers and sister's uncles and aunties who assist me during my schooling period. Also my appreciation goes to my friends who assisted me during my schooling period.
I cannot do without you, special appreciation to you my course mate as well as my school mate for your assistance during our hours.
Proudly FCAPT
Proudly (NACOS).💻🖥
Nigerian association of computer students. 🙏🎓🎊

1- siyan fili2- foundation3- fara gini3-zuba kasar chiko4- zuba linta5 chigaba da daura gini6-kofofi da gate7-rafta da b...
15/11/2023

1- siyan fili
2- foundation
3- fara gini
3-zuba kasar chiko
4- zuba linta
5 chigaba da daura gini
6-kofofi da gate
7-rafta da buga kwano
8- windows and buglers
9 electric wiring and conduct
10- soak away and plumbing
11- kayan bandaki
12-plaster
13-tiles
14- P..O.P
15-screeding and painting
16- electronic fittings
17-borehole and solar

Wadannan sune matakan da saurayi yake tsallakewa kafin ya gama ginin gida

Ya ubangiji duk wani matashi me kokarin gina gidan kansa Allah ka taimakeshi ka buda masa

KDSG RELEASES N3.1 BILLION FOR PAYMENT OF GRATUITY/DEATH BENEFITS FOR LOCAL GOVERNMENT RETIREESSequel to the approval by...
05/11/2023

KDSG RELEASES N3.1 BILLION FOR PAYMENT OF GRATUITY/DEATH BENEFITS FOR LOCAL GOVERNMENT RETIREES

Sequel to the approval by His Excellency Governor Uba Sani for the release of the sum of 3.1 billion Naira to the Kaduna State Pension Bureau. The Pension Bureau has released the list of 1, 051 Beneficiaries in both the Defined Benefit Scheme (DBS) and Contributory Pension Scheme. 873 of the beneficiaries are for both State and Local Government Council Retirees and Families of Deceased amounting to 2.6 billion Naira. The State has scheduled the list of 331 beneficiaries amounting to 1.2Billion Naira, while Local Government has 542 beneficiaries amounting to 1.4billion Naira. Thus, the total beneficiaries in DBS is 873
The sum of 500million Naira was allocated to beneficiaries in the Contributory Pension Scheme (CPS), with 178 beneficiaries of State and Local Government Council
All verification payment exercises of Gratuity and Death Benefits to beneficiaries will commence next week Wednesday 8th November, 2023 at various Headquarters of the 3 Senatorial zones in the State. The list will be posted on all social media handles, at the Pension Bureau premises, all Local Government Secretariats, Pension Union offices, and it will be sent to Pension Desk Officers (PDOs) in Local Government Offices.

04/11/2023

KADUNA GARIN GOMNA
Jiki duk degree

KA TAƁA YIN ZINA? 😰Zina kala kala ce Hawa Hawa ce Iri - Iri ce Wata tafi Wata Muni.  -1.Yin zina da uwa ko ƴar'uwa ko ƴa...
02/11/2023

KA TAƁA YIN ZINA? 😰

Zina kala kala ce Hawa Hawa ce Iri - Iri ce Wata tafi Wata Muni.

-1.Yin zina da uwa ko ƴar'uwa ko ƴa, da dukkan maharramai, Wannan shine mafi muni a cikin zina, wanda ake hukuncin kisa ga wanda ya aikata._

-2.Yin zina da matar aure matar maƙoci, wannan zina ce tare da cin amana, akwai haƙƙin Allah da haƙƙin maƙoci da haƙƙin aure. Kuma alhakkin sa k**ar ya yi zina sau goma za a rubuta masa._

-3.Yin zina da matar aure da miji mai aure, wannan akwai alhakki da yawa akan su, na cin amanar aure da keta alfarma sa kuma ga hukuncin kisa ta hanyar jefawa a kansu. Idan an k**a su._

-4.Yin zina tsakanin mai aure da mara aure, ɗaya ya na da hukuncin kisa ɗaya ya na da hukuncin bulala ɗari da ɗaurin shekara._

-5.Yin zina tsakanin bazawari da bazawara, duk sun aikata babban laifi kuma idan shedu s**a tabbata a kan su, su na da hukuncin kisa ta hanyar jefewa a musulunci._

-6.Yin zina tsakanin saurayi da budurwa, waɗanda ba su taɓa yin aure ba, hukuncin su, bulala da kuma ɗaurin shekara a wani gari ga namijin kawai.

-7.Yin zina ko Fyaɗe ga ƙaramar yarinya, wannan yana da muni kwarai da gaske, kuma wasu daga cikin malamai suna ganin hukuncin kisa ga wanda ya aikata haka._

-8. Zina wata babbar musiface da bala’i da dukkan sharri, da take ruguza al’umma, take wargaza iyali, take tarwatsa gari, take rushe mutunci, take jawo karayar tattalin arziki,da fatara, da tsiya, da annoba, acikin rayuwar dai dai ku, da gidaje, da unguwanni, da gururuwa, da kasashe, da duniya baki daya._

Zina itace cikakkiyar fitsara, a cikin zina ake samun dukkan sharri k**ar haka:
1- Raunin Addini
2- Raunin Akida
3-Karancin Imani
4.Rashin kunya
5.Rashin kishi
6. Rashin mutunci
7.Rashin kwarjini
8.Rashin hasken fuska
9.Duhun zuciya
10.Rashin kima
11.Rashin Nagarta
12.Rashin Nutsuwa
13.Rashin Amana
14.Fushin Allah
15.Cikawa babu imani
16.Azabar Allah.

Allah ka tsaremu da zuri'ar mu daka afkawa bala'in Zina 🤲.

TRUTH TO BE TOLD✍️Duk macenda takasance Koda yaushe jikinta arufe Wllh tllh maza munfi girmamata✍️Duk macenda ta kasance...
16/10/2023

TRUTH TO BE TOLD✍️

Duk macenda takasance Koda yaushe jikinta arufe Wllh tllh maza munfi girmamata✍️

Duk macenda ta kasance Koda yaushe jikinta arufe Maza Yan kutumar uba sunajin shakkan yin mata magana✍️

Duk macenda ta kasance Koda yaushe jikinta arufe anfi mata kyakkyawan zato✍️

Duk macenda ta kasance Koda yaushe jikinta arufe Mazan kirkine zasu ringa bibiyanta✍️

Yar uwa ke uwace watarana mezaisa kiringa posting din hotanki a social media anyhow inma yazama dole saikinyi kiy shigan mutumci mana kisa HIJAB dinki Sa niqab kiy Post abunki wllh tllh sai kinfi kwarjini a idan mutane Amma kece Kullum post hotanki abubuwa abude ba hijab

Allah ya shiryemu yabamu iKon gyara kurarenmu😰🙏

03/09/2023

Ina Kara mika sakon ta'aziyya ga Yan uwanmu dake Saya-Saya, Wanda s**a rigamu Gidan Gaskiya
Allah yajikansu da Rahama😭😥😭😥

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade MUSA Abdullahi IKARA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share