Al-ameen gambo jalam

Al-ameen gambo jalam alhamdulillah ala kulli halin

12/10/2025

Follow to follow

12/10/2025

Weekend lokacin hutu

12/10/2025

super

12/10/2025

Alhamdulillah

05/10/2025

🛑 Me k**e fara dubawa gun namiji kafin ki fara son shi?

04/10/2025

Ana ganin ka fes-fes sai kaji ana cewa ya kamata kayi aure.
🙄

03/10/2025

Alhamdulillah ala kulli halin

03/10/2025

MALAM IDRIS ABDUL-AZIZ BAUCHI YA BAR BAYA DA ALHERI

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum dalibin Marigayi Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Bauchi ne, mafi yawan mutane ba su san zafin Sheikh Tijjani Guruntum ba wajen karantar da akida da yakar shirka

littafan Akida da Tauhidi yana daga cikin littafan da yafi karantarwa a majlisin kofar gidansa, kuma mafi yawa cikin tafsirinsa na Qur'ani yana mayar da hankali wajen Tauhidi

Wato Marigayi Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Bauchi ya tare wa Malamai aiki, musamman na Bauchi, wasu basa yi saboda Dr Idris yana yi

Yanzu haka Malamai da yawa musamman na Bauchi sun zaburo sosai, saboda mai tare musu aiki wato Marigayi Sheikh Dr Idris baya nan

Muna rokon Allah Ya jikan Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Limamin Jaddada Tauhidi na Afirka

Allah Ya kara wa Malaman sunnah juriya wajen yakar shirka da bidi'ah

03/10/2025

Barka da safiyar juma'a

03/10/2025

Assalamu alaikum

Address

Jalam Dambam Local Government
Jalam

Opening Hours

Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347089584085

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-ameen gambo jalam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al-ameen gambo jalam:

Share

Category