N-jidda News Hausa

N-jidda News Hausa N-jidda news Hausa shafi ne da zai ke Ilmantarwa, fadakarwa, nishadantarwa tare da gabato muku da Ingantattun labarai yau da kullum..

KAMANNIDa sunan Allah Mai rahama mai jinkai muna gabatar muku da sabon fim din mu daga kamfanin da ya dade yana nishadan...
25/11/2022

KAMANNI

Da sunan Allah Mai rahama mai jinkai muna gabatar muku da sabon fim din mu daga kamfanin da ya dade yana nishadantar da ku FKD PRODUCTION. Wanda zai zo muku wadannan sinimomin :

- KANO
- KANO
- YOLAmararaba - MARARRABA,Abuja

Taurarin Shiri :

Ma'aikata

Sound :

Welfare :

Set design:

Gaffer :

Continuity:

Prod Manager :

Costumiers :


Location Manager :

BTS :

Prod Coordinator:

Prod Assts :

Soundtrack :




Lyrics :




Music :




Playbacksingers :






Editors :



Still photographer:


DOP :



Co Producer :


Producer :


Story, Screenplay & Directed by

24/11/2022

BUHARI YAYI ABIN YABO

Alhamdulillah. Nayi farin cikin jin cewa Buhari yana ƙaddamar da haƙo man fetur Bauchi da Gombe a yau. Wannan abin yabo ne. Dama can mun san cewa akwai arziƙin fetur a Arewa kuma domin irin waɗannan aiyuka muka zaɓi Buhari tun da farko. Da muka ga bai damu da abinda ya dame mu ba kuma muka juya baya. Amma yau kuma da yayi abin yabo, to yabon gwani ya zama dole.

Wani hanzari, mun san cewa wannan aiki farko ne kawai, ba zai kammala a kwana kusa ba, shi ya sa muka so a ce Buhari yayi azama a kan fetur ɗinmu da jawo teku Arewa da layin dogo da wutan Mambila. Amma tunda an fara wannan yanzu, muna fatan za a ware dukkanin ƙuɗaɗen da za a buƙata domin kada gwamnati mai zuwa tayi watsi da wannan aiki.

Bugu da ƙari, ina kira ga ƴan siyasan Arewa na dukkanin jam'iyyu da Ƙungiyoyinmu da masu faɗa a ji da cewa mu haɗa kanmu mu nemi kowanne ɗan takara da yayi alƙari cewa zai ƙarasa wannan aiki cikin shekaru biyu na farko. Haka kuma su yi alƙari cewa za su tono man Borno da Neja a tenuwar farko. Wannan mai arziƙinmu ne baki ɗaya domin ko ba komai za a dena yi mana korin arziƙi da barazanar ɓallewa.

Success in management requires learning as fast as the world is changing.
24/11/2022

Success in management requires learning as fast as the world is changing.

Kotun ɗaukaka kara ta dawo wa Aishatu Binani takararta ta gwamnar jihar Adamawa.https://bbc.in/3XuYbNt
24/11/2022

Kotun ɗaukaka kara ta dawo wa Aishatu Binani takararta ta gwamnar jihar Adamawa.
https://bbc.in/3XuYbNt

06/08/2022

ALLAH YA
KAWO MANA ZAMA LAFIYA A NIGERIA...?

04/08/2022

WAYE ZA KU ZABA
SHUGABAN NAJIYA 2023...?

03/08/2022

KO YA KU KE KALON
MATAKIN JAM'IYAR APC NA DAUKAR MUSULMI DA MUSULMI A ZABEN SHUGABAN NAJIYA NA 2023..?

Address

Palaceway/Bubu Bashir Street Jalingo
Jalingo

Telephone

+2349044581725

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N-jidda News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share