Tsangayar Labarai

Tsangayar Labarai alfurqanmultiimedia

19/09/2025

KHUDBAN SALLAH JUMMA'A
Khudban Sallan Jumma'a Daga Masallacin Usman Bin Fodio Jalingo

Tareda Sheikh Ahmad Muhammad BOYI

Ayi sauraro Lafiya

18/09/2025

KARATUN LITTAFIN RIYADUS SALIHIN

karatun littafin Riyadus Salihin Tareda Sheikh Abubakar Imam Abbas Fullatee @ Masjid Uthman Bin Fodio Jalingo

Ayi sauraro Lafiya

17/09/2025

226 Al -Fusul Fī Siratir
Masallacin Usman bn Fodio Jalingo

Ma sha Allah!!!Yau da Asuba bayan mun idar da Sallah Alaramma yace mun zo kaga wani abun Alkhairi muna fita kawai ya nun...
13/09/2025

Ma sha Allah!!!

Yau da Asuba bayan mun idar da Sallah Alaramma yace mun zo kaga wani abun Alkhairi muna fita kawai ya nuna mun wata Sabuwar Mota ƙirar Toyota, yace mun jiya da dare Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum ya bashi kyautar ta.

Allah yasaƙa wa Malam da Mafificin Alkhairi, sai na tuna yau bai wuce sati Daya ba, ɗaya daga cikin Almajiran malam yake sanar dani irin Alkhairan da malam yake masa, yace mun yanzu duk wata sai malam yasa an bashi wasu kuɗi masu tsoka.

Na ce masa kaga wannan kuɗin da ake baka duk wata! kusan mutum 50 malam yasa aringa basu, kuma duka ɗaliban Majalisin ne.

Duk ranar da ɗan bidi'a ya fahimci sunnah sai ya gane ya jima yana wahala. Muna addu'a Allah ya shiryar dasu.~ Sheikh Ab...
13/09/2025

Duk ranar da ɗan bidi'a ya fahimci sunnah sai ya gane ya jima yana wahala. Muna addu'a Allah ya shiryar dasu.

~ Sheikh Abdullahi Bala Lau

13/09/2025

🛑 Cikin sunayen maza wanne suna kikafiso aranki 😍

13/09/2025

JAWABI DAGA WAJEN KADDAMAR DA COMPLETE QUR'AN NA ALARAMMA MUSTAPHA ISA JALINGO.

12/09/2025

HUDUBAR SALLAR JUMA'A TA RANAR 20/03/1447H- 12/09/2025M

BABBAN MASALLACIN JUMA'A NA AHLUSSUNNA DA KE JALINGO (Masjid Uthman Bin Fodiyo) Masallacin Juma'a na Dr. JALO

MAUSUU'I;
Idin Maulidi Bidi'ah Ce Mummuna.

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

JIBWIS NIGERIA

Sheikh BALA LAU SARKIN TAUSAYI DA ALHERI.A yau Alhamis, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau, ya cigaba da rabon kayan abinci ...
12/09/2025

Sheikh BALA LAU SARKIN TAUSAYI DA ALHERI.

A yau Alhamis, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau, ya cigaba da rabon kayan abinci ga 'Yan Agaji mata, da Nisa'ussunnah da sauran jami'an Kungiyar a cikin qwaryar Kaduna. Sako wanda Shugaban na kasa ya aike da shi da ta hannun Shugaban Kungiyar na jiha, Alh. Adamu Ibrahim, an rave shi a ofishin Kungiyar da ke Kawo Kaduna.

Allah Ya saka da alkhairee.

Ibrahim Shehu Giwa,
PRO JIBWIS Social Media,
Kaduna State.

12/09/2025
12/09/2025
12/09/2025

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangayar Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share