Taurari tv

Taurari tv Nishadi da iliman tarwa.
(1)

Za mu kai hari zirin Gaza kan dakarun musraila - IranFollow 👉 Taurari tv
24/03/2026

Za mu kai hari zirin Gaza kan dakarun musraila - Iran

Follow 👉 Taurari tv

Iran ta sake harba makamai masu linzami zuwa musrailaFollow 👉 Taurari tv
23/03/2026

Iran ta sake harba makamai masu linzami zuwa musraila

Follow 👉 Taurari tv

Yanzu-Yanzu✍️Cikin wannan daren 🙌Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Tinubu A Fadarsa Dake Abuja.Me Zaku ce?Fo...
15/03/2026

Yanzu-Yanzu✍️

Cikin wannan daren 🙌

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Tinubu A Fadarsa Dake Abuja.

Me Zaku ce?

Follow 👉 Taurari tv

Da Dumi-Duminta ✍️An kai hari ofishin jakadancin Amurka a Bagadaza.Follow 👉 Taurari tv          #
14/03/2026

Da Dumi-Duminta ✍️

An kai hari ofishin jakadancin Amurka a Bagadaza.

Follow 👉 Taurari tv

#

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 14/03/2026

Iran ta ba jirgin ruwan Turkiyya damar wucewa ta mashigar Hormuz.Follow 👉 Taurari tv
13/03/2026

Iran ta ba jirgin ruwan Turkiyya damar wucewa ta mashigar Hormuz.

Follow 👉 Taurari tv

Mohamed El-Masry , Mutumin Da Ya Yi Tafiya Ta Tsawon Kwanaki 31, Inda Ya Kwace Kwanaki 19 Yana Tafiya da Keke Daga Garin...
12/03/2026

Mohamed El-Masry , Mutumin Da Ya Yi Tafiya Ta Tsawon Kwanaki 31, Inda Ya Kwace Kwanaki 19 Yana Tafiya da Keke Daga Garin Tanta Na Ƙasar Misrah (Egypt) Zuwa Ƙasar Saudiyya.

Follow 👉 Taurari tv

Mai magana da yawun hedikwatar tsakiya ta Khatam Al-Anbiya ya sanar da cewa hare-haren da aka kai kan sansanonin Amurka ...
09/03/2026

Mai magana da yawun hedikwatar tsakiya ta Khatam Al-Anbiya ya sanar da cewa hare-haren da aka kai kan sansanonin Amurka a yankin cikin sa’o’i 24 da s**a gabata sun haifar da babbar asara ga sojojin Amurka, ta fuskar mutane da kayan aiki.

Sanarwar ta bayyana cewa wadannan hare-haren na daga cikin manyan hare-hare da aka kai kan wuraren sojin Amurka da sansanoninsu a yankin, inda aka ce an samu mace-mace da jikkata da dama, tare da lalacewar wasu muhimman kayayyakin soji.

Isra'ìla ta soke sallar Juma'a a Masallacin Al-Aqsa saboda rikicin Iran.Follow 👉 Taurari tv
06/03/2026

Isra'ìla ta soke sallar Juma'a a Masallacin Al-Aqsa saboda rikicin Iran.

Follow 👉 Taurari tv

05/03/2026

Abin kamar a mafarki,

Amurka Ta Bayar Da Sanarwa Ga 'Yan Ƙasar Ta Cewa suyi Ƙoƙarin Ficewa Daga Kasashe 14 Da Suke Ĝàbàs Ta Tśakiya (Middle Ea...
03/03/2026

Amurka Ta Bayar Da Sanarwa Ga 'Yan Ƙasar Ta Cewa suyi Ƙoƙarin Ficewa Daga Kasashe 14 Da Suke Ĝàbàs Ta Tśakiya (Middle East) Ta Jero Sunayen Kasashen Kamar Haka:

1. Saudi Arebia.
2. Kuwait.
3. Qatar.
4. Bahrain.
5. Oman.
6. Jordan.
7. Iran.
8. Iraq.
9. Egypt.
10. Lebanon.
11. Yemen.
12. Syria.
13. UAE
14. Israel

Me za ku ce?

Follow 👉 Taurari tv

Labari ya fito cewa👋Kafafen yada labaran Iran sun tabbatar da mutuwar matar Khamenei, Mansoureh Khojaste. Mai dakin Jago...
03/03/2026

Labari ya fito cewa👋
Kafafen yada labaran Iran sun tabbatar da mutuwar matar Khamenei, Mansoureh Khojaste. Mai dakin Jagoran Juyin Juya halin na Iran ta rasu ne tana da shekaru 79 sakamakon raunukan da ta samu

Ubangiji Allah Yaji Kanta Da Rahama Itama Yasa Aljanna Ce Makomar ta Ameeen.
Follow👉 Taurari tv

**Labari na gaggawa:Janar ɗin Iran, Ebrahim Jabbari, ya ce:“Za mu ƙone duk wani jirgin ruwa da ya yi yunƙurin ketare Mas...
02/03/2026

**Labari na gaggawa:

Janar ɗin Iran, Ebrahim Jabbari, ya ce:

“Za mu ƙone duk wani jirgin ruwa da ya yi yunƙurin ketare Mashigar Strait of Hormuz, kuma za mu kai hari kan bututun mai.

Ba za mu bari ko digo guda na mai ya fita daga yankin ba.

Farashin mai na iya kaiwa dala 200 a cikin kwanaki masu zuwa.”

Follow 👉 Taurari tv

Address

Jalingo
660213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taurari tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taurari tv:

Share

Category