25/03/2025
Wata yar tambaya ce gamasu Lura?
1. Wai shin su sardauna,su tafawa balewa, su Muhammadu Ribadu, wadanda kullum su ke samun dimbin yabo da addu'o'i na fatan alkhairi?
2. Toh wai shin Suma haka su Ka rika fama da facaka da gine-gine da duniyar baitiulmalin gwamnati?
3. Kuma wai shin azamaninsu akwai wadataccen arziki kamar yau?
4. Kuma duka-duka ma shekaru nawa s**ayi suna mulkin kasar nan Amma kudubi abunda s**a Bari na tarihi da yabo. Kuma kasar a lokacinsu daga gyada sai auduga, sai data, sai Koko da Kwara. sune manyan abubuwanda ake takama da su a kasar, amma duk da haka Ku dubi Yadda su Ka Gina kasar, sabida kyakkyawar manufar dake zuciyarsu. Toh irin wadannan tambayoyin,wassunmu, da kannmu za my iya amsa su.
Abun Lura a wannan dan karamin nazari da bincike danayi a littafin wani banban malami a Nigeria Mai suna sheikh Yusuf sambo rigachukun no atunanina abunda ke cutar damu akansarnan a gaskiya itace rashin kyakyawan niyya damu masu zabe da wadanda muke zabbanso kowa da niyyar da ke cikin Ransa Allah kashiryar damu da su Yan siyasar kasarnan musamman irin namu siyasar ta Taraba central
ππ
Babu cigaba
Babu canja
Babu kishi
Babu amana
Babu manya masu fada aji
Kowa damuwarshi abashi yasa a aljihunshi
Tambaya toh nawa za,a Baka dake jawo wa yayanka da Yan uwanka da abokan arziki damuwa da masifa
Allah muke roko dayamana jagora
Shawara zuwaga yayunmu matasa atashi arike Sana,a hannu bibbiyu akuma yi karatu anemi kudi wurijanjan Kar Adamu da wasu Yan siyasar da bazasu sinanamana komai ba sai yaudarar banza
daga kaninku kuma danki
Abdulaziz yunusa bala