16/12/2025
ƊAN kasuwa
Idan kai ɗan kasuwa ne, kuma kasuwancinka bai tafiya yadda ya kamata ba, kana so ka jawo kwastomomi zuwa kasuwancinka:
Ka samu babban kwalban turaren ONALIA da kuma ganyen ɗaci (bitter leaf) sabo.
Ka saka ganyen ɗacin a cikin kwano.
Ka zuba dukkan turaren ONALIA a kan ganyen ɗacin.
Ka matse ganyen ɗacin da turaren sosai har sai ruwan ya koma launin kore.
Bayan haka, ka tace ganyen, ka cire sharar,
sai ka mayar da ruwan da aka tace a cikin kwalban turaren ONALIA.
Amfani:
Kana ɗaukar kaɗan daga cikin wannan turare ka zuba a ruwan wankanka duk safiya.
Haka kuma ka fesa shi a jikinka kafin ka fita zuwa kasuwanci.
nayi izinin wannan sirrin ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama.
If you are a business person and your business is not progressing as expected, and you want to attract customers to your business:
Get a big bottle of ONALIA perfume and some fresh bitter leaves.
Put the bitter leaves into a bowl.
Pour the entire ONALIA perfume onto the bitter leaves.
Squeeze and press the bitter leaves thoroughly with the perfume until the liquid turns green.
After that, filter out the leaves and remove the residue, then pour the filtered liquid back into the ONALIA perfume bottle.
Usage:
Add a small amount of the prepared perfume to your bathing water every morning.
Also spray it lightly on your body before going out for business.
I have permitted this secret for anyone who shares it to 10 groups, likes and follows, and recites Salat upon Prophet Muhammad (peace and blessings be upon him).
Si vous êtes un commerçant et que votre activité ne progresse pas comme prévu, et que vous souhaitez attirer des clients vers votre commerce :
Procurez-vous une grande bouteille de parfum ONALIA et des feuilles amères fraîches (bitter leaf).
Mettez les feuilles amères dans un bol.
Versez tout le parfum ONALIA sur les feuilles.
Écrasez et pressez bien les feuilles avec le parfum jusqu’à ce que le liquide devienne vert.
Ensuite, filtrez les feuilles, retirez les résidus, puis remettez le liquide filtré dans la bouteille de parfum ONALIA.
Utilisation :
Ajoutez une petite quantité de ce parfum préparé dans votre eau de bain chaque matin.
Vaporisez-en également légèrement sur votre corps avant de sortir pour le commerce.
J’autorise ce secret à toute personne qui le partage dans 10 groupes, qui fait like et follow, et qui récite la salutation sur le Prophète Muhammad (paix et bénédictions sur lui).
إذا كنتَ تاجرًا ولم يسِر عملُك التجاري كما ينبغي، وتريد جذب الزبائن إلى تجارتك:
احصل على زجاجة كبيرة من عطر أوناليا (ONALIA) وأوراق المرّ (البترليف) الطازجة.
ضع أوراق المرّ في وعاء.
اسكب كامل عطر أوناليا على الأوراق.
اعصر الأوراق جيدًا مع العطر حتى يتحول السائل إلى اللون الأخضر.
بعد ذلك، صفِّ الأوراق وتخلّص من البقايا، ثم أعد السائل المصفّى إلى زجاجة عطر أوناليا.
طريقة الاستعمال:
أضف كمية قليلة من هذا العطر إلى ماء الاستحمام كل صباح.
كما يمكنك رشّ القليل منه على جسمك قبل الخروج إلى العمل أو التجارة.
وقد أذنتُ بهذا السر لكل من يقوم بمشاركته في 10 مجموعات، ويضغط إعجابًا ويتابع، ويُكثر من الصلاة على النبي محمد ﷺ.
Idan kai ɗan kasuwa ne, kuma kasuwancinka bai tafiya yadda ya kamata ba, kana so ka jawo kwastomomi zuwa kasuwancinka:
1. Ka samu babban kwalban turaren ONALIA da kuma ganyen ɗaci (bitter leaf) sabo.
2. Ka saka ganyen ɗacin a cikin kwano.
3. Ka zuba dukkan turaren ONALIA a kan ganyen ɗacin.
4. Ka matse ganyen ɗacin da turaren sosai har sai ruwan ya koma launin kore.
5. Bayan haka, ka tace ganyen, ka cire sharar,
sai ka mayar da ruwan da aka tace a cikin kwalban turaren ONALIA.
👉 Amfani:
Kana ɗaukar kaɗan daga cikin wannan turare ka zuba a ruwan wankanka duk safiya.
Haka kuma ka fesa shi a jikinka kafin ka fita zuwa kasuwanci.