WGC TV

WGC TV WGC TV dandali ne na yada Da’awa, Ilimin Addini da Ilimin Zamani cikin sauƙi da fahimta.

Muna kawo tattaunawa da malamai da ƙwararru, nasihohi, ilimantarwa da gajerun bidiyoyi masu ma’ana.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hadari Sani Jalingo, Laurah Achieng, Wen Makur, Napolo No...
29/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hadari Sani Jalingo, Laurah Achieng, Wen Makur, Napolo Nopolo, Frank Imoniuwe, Elsadeeq Abubakar, Dauda Jarmai, Fitami E. Augustine, Husseini Yakubu, Shafiu Abubakar, Muhammed Sanusi Tanko, Tinabadwa Chris, Kazeem Ismaila

Fasaha tana canza duniya!A yau mutane suna samun kuɗi ta:• Content creation• Graphic design• Crypto• ProgrammingTambaya:...
16/03/2026

Fasaha tana canza duniya!
A yau mutane suna samun kuɗi ta:
• Content creation
• Graphic design
• Crypto
• Programming

Tambaya: Wace fasaha kake son koya?
Rubuta a comment. 👇

Shin ka sani?Mutane da suke koyon sabon abu kullum suna da damar samun nasara fiye da wadanda basa ƙara ilimi.Ka tambayi...
16/03/2026

Shin ka sani?
Mutane da suke koyon sabon abu kullum suna da damar samun nasara fiye da wadanda basa ƙara ilimi.
Ka tambayi kanka:
❓ Wane sabon skill zan koya a wannan shekara?

👍 Follow WGC TV domin samun ilimi da sabbin abubuwa daga duniya.

Barka da Safiyar Monday daga WGC TVSabuwar mako, sabuwar dama.Ka tuna cewa nasara tana farawa da ƙaramin mataki.Ka yi ƙo...
16/03/2026

Barka da Safiyar Monday daga WGC TV
Sabuwar mako, sabuwar dama.
Ka tuna cewa nasara tana farawa da ƙaramin mataki.
Ka yi ƙoƙarin koya sabon abu a yau.
Ilmi da ƙwarewa su ne makamin nasara a wannan zamani.

🌍 WGC TV – Inda ilimi da nishadi suke haduwa.

Address

Donga Road
Jalingo
660001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WGC TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share