Jamilu Bein Ambato

Jamilu Bein Ambato ALLAH SARKI FADIMAN DAI💝

alhamdulillah congratulations maulana haj ta sauka daga mei girma governor aky kano Allah yakara lpy da kusanci maulaya
16/08/2026

alhamdulillah congratulations maulana
haj ta sauka daga mei girma governor aky kano Allah yakara lpy da kusanci maulaya

Bayar da Gudunmawar JiniA yau Lahadi, 16 ga Agusta 2026, Ambato Foundation za ta gudanar da bayar da gudunmawar jini, a ...
16/08/2026

Bayar da Gudunmawar Jini

A yau Lahadi, 16 ga Agusta 2026, Ambato Foundation za ta gudanar da bayar da gudunmawar jini, a matsayin Rana ta 3 cikin kwanaki 12 na nuna farin ciki da watan haihuwar ANNABI Muhammad ﷺ.
Haka kuma, wannan rana ta zo dai dai da bikin cikar Ambato Foundation shekaru 15 da kafuwa da kuma shekaru 10 na Jawahirul Mawalid.

Harith Aminu Abdullahi
National P.R.O., Ambato Foundation

*Me kuke San sanin game da Taron jawahiru na Ambato foundation, na bana?**Ku Kasance da premier Radio mita 102.7 da misa...
14/08/2026

*Me kuke San sanin game da Taron jawahiru na Ambato foundation, na bana?*
*Ku Kasance da premier Radio mita 102.7 da misalin karfe 7:05 na yamman juma'a Domin Jin yadda zata kasance tare da me Ambato Sayyidi Hafiz Abdullah*

02/08/2026

Birnin gwari

MASOYA ABIN YA DAWO KUZO MI BIKIN MAULUDI ABUN SAMMU MANZON TSIRA                     (S.A.W)
31/07/2026

MASOYA ABIN YA DAWO KUZO MI BIKIN MAULUDI ABUN SAMMU MANZON TSIRA
(S.A.W)

30/07/2026

AMBATO lahira tace

30/07/2026

Ambato lahira tace

Address

Ambato
Jega
AMBATO

Telephone

+2347038671615

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jamilu Bein Ambato posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jamilu Bein Ambato:

Shortcuts

Share

Category