Hausa news reports 12

Hausa news reports 12 Idan kunji labarin mutuwa ta kuroqamin gafara a wajen Allah.

Saurayi mayaudari shine Wanda yake son ki badan Allah ba, sai dan yabaki gishiri ki bashi manda,Yan mata a kiyaye a kula...
17/09/2024

Saurayi mayaudari shine Wanda yake son ki badan Allah ba, sai dan yabaki gishiri ki bashi manda,

Yan mata a kiyaye a kula da samarin shaho, Allah ya aurar damu ga wadan da suke Qaunar mu Dan Allah.

Fatima me Zogale Zan baki shawara idan kin tashi yin aure Karki auri kowa koma wajen tsohon mijin kiAcan zaki more dukiy...
13/05/2024

Fatima me Zogale
Zan baki shawara idan kin tashi yin aure

Karki auri kowa koma wajen tsohon mijin ki
Acan zaki more dukiyar da kika samu

Domin kuwa kin haifi yara dashi zasuyi alfaharin uwar su me arziki ce gata suna tare da ita

Idan kuma giyar dukiya ta debe ki kika auri wani to kin shiga uku

Domin bai aure ki ba saida yaga kin samu wannan damar

Shi kuwa tsohon mijin ki ko saboda wannan damar taki yayi niyyar dawo dake gidan sa to ya kamata kiyi hakuri ki tausaya wa iyalin ki

Ko ba komai Zasu samu sauƙin rayuwa

Daga Safiyanu Muhammad Jere Editor Hausa news reports12 dan uwanki na addini ba na jini ko mu,amala ba

10/03/2024

Allah ya sa mu fara Azumi lafiya mu Sallah ta lafiya bijahi maulana sayyadina Rasulillah (SAW).

Address

Jere

Telephone

+2349032549150

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa news reports 12 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other News & Media Websites in Jere

Show All